FreeArewaPen original
KIRJIN MAI HANKALI!!! (AKWATIN SIRRIN SA)
- 1views
- 148chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Alhamdulillah!!♥️
Sample · Free page 1
_*KIRJIN MAI HANKALI*_ _(Akwatin sirrin sa)_ _🏘️👩❤️👨🧳_ *_The Vault of his secrets👩❤️👨❣️_*_NA:__®️NANA HAFSATU (MX)__©️ZAFAFA BIYAR WRITERS_ 🎗️°🎗️°🎗️°🎗️°🎗️بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ _(Da sunan Allah Mai Rahama... Mai Jin Qai...)_ _Assalamu Alaikum Wa Rahamatullah... zafafa fans barkan mu da sake haduwa a wata sabuwar tafiyar littattafan zafafa biyar.. Domin kasancewa da zafafa don mallakar books din, Sai a duba karshen shafin don duba yadda zaa mallaki littafan wannan tafiyar...__*KIRJIN MAI HANKALI(Akwatin sirrin sa)* qirqirarre ne. wasu sunayen da garuruwan ciki dama wasu abubuwan duk qirqirarru ne. Haka zalika wasu abubuwan na ciki gaske ne ko sun faru a gaske... Idan kuma labarin yayi dai dai da rayuwar wani ko wata to akasi aka samu. Adau hakan a rashin sani..... Abunda...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.