Masarautar BadaraFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

Masarautar Badara

  • 1views
  • 3chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample 路 Chapter one

~~~~馃憫馃憫Masarautar Badara 馃憫馃憫~~~~~ Written by (marubuciya馃枈锔忦煐婏笍 ZAIMAR馃挄馃挄)Hatred馃枻Love 鈾ワ笍Romance馃槏Bismillahi Rahamanin RahimNazo wucewa na hango wasu Yara mata matasa Wanda baza su wuce shekara 15 bah, suna ta wasan a kogi cikin Anna shuwa da nishadi sunata watsa wa gunansu ruwa sai can naji ance "ANISA" 'Ga talatu yar gidan Mai gari ta dauka Miki kwanon tallen ki, Wanda aka Kira da anisa tafito Daga ruwan da gudu taje gurin talatu tana cewa' talatu kiban kwanona tace 'ba zanbayar ba wannan kwana tallen nawa ne, anisa tace' talatu banason haka kiban ke ma kinsan nawa ne, talatu tace' in kinada karfi ki kwata, sai suka fara kokuwa talatu tayi duka wa anisa, kuma ta tafi da kwanon tallen anisan, kawayen anisa sukazo suna Bata hakuri.Anisa ta koma gida(wato 'fanti' garin ta kenan) ta na kuka bakinta ma ya kumburu tana shiga gida mamant...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters3
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play