FreeArewaPen original
SO DA ALƘAWARI
- 1views
- 89chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 1
*SO DA ALƘAWARI..!*🌹 *NA**AUTAR MANYA*ADABI WRITTER'S ASSOCIATION *001*Lumshe idanunshi yake yana shaƙar sassanyar iskar dake kaɗawa a harabar ƙaton gidan a hankali yake jan tsaki ƙasa ƙasa yana sake duba agogon fatar dake ɗaure a tsintsiyar hannun shi ya kai mintina goma a zaune babu alamun zata zo, tsaki yaja a karo na barka tai gaba ɗaya ranshi ya gama ɓaci a duniya idan da abin da ya tsana shine jira Kasancewar shi mutum mai kazar kazar da zafin nama, marar haƙuri da ɗaukar raini Zuciyarshi ce take zafi nan da nan idanunshi yayi jajir Gumi na yanko masa daga saman goshin sa ƙurawa hanyarta idanu yayi har ya tashi ze bar wajan ƙamshin turarenta yayi masa sallama tun kafin ta ƙaraso wajan ƙamshin haɗaɗɗan turarenta ya gama cika wajan.Tafiya take kamar ba zat...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.