Free chapter 路 Read without an account
3
*SO DA AL茦AWARI..!*馃尮
*NA*
*AUTAR MANYA*
*003*
Ita kuma tayi saurin ta蓳e baki tayi raurau da manyan idanunta wa蓷anda suka ciko da hawaye ta 茩ura masa idanun nata duka tana kallon shi.
Murmushi yake yi har Lokacin hannunsa yana dafe da goshinsa.
"Ni da kika bugawa wannan 茩aton Goshin naki banyi hawaye ba sai ke?"
Hannu tasa ta kare fuskarta tana Murmushi ga hawaye kuma na 茩ara zubowa.
Ya 茩ara matsowa gabanta ya fita tsayi nesa ba kusa ba hakan ya sa ta 茩ara komawa 拼ar 茩arama a gabansa.
"To ni yaufa naga takaina Kinga dan Allah zoki rama Duk da nima dai naji zafi"
Dariya ta saki tana cewa.
"Kai kawu Saadik tsokanar kafa nake yi wai ina zaka je Sai 茩amshin turare kakeyi?"
Ta fa蓷a cikin sigar tsokana
Ya tsuke fuska ka蓷an.
"Dama bana saka turare sai zan fita Hawwa'u?"
Saurin dafe baki tayi tana wara ido.
"Wasa nake maka fa"
Ya 蓷an kalleta.
"Wai bana ce na soke kawun nan ba su in sun cemin kawu kema sai kice min kawu maza sai wata tazo tana cemin my love ke kina fa蓷in wani kawu"
茦afafu ta hau dirawa ta fara Kukan 茩arya Ra蓳eta yayi zai shiga 蓷akin shi dake soro da sauri ta bishi
Ya tsaya a bakin 茩ofar ya kare hanyar da zata shiga 蓷akin ya tsareta da ido.
"Abinchi na kawo maka na mi茩o maka?"
Ta fa蓷a tana Waigawa bayanta tare da 蓷aukar Kular data zubo masa Abinchin.
Cikin tsananin so da tausayi ya dubeta.
"Bana hanaki kawo abincin nan ba yanzun nan muka kammala cin tuwon innah nida Baba"
Turo baki tayi ka蓷an.
"Nima Gas 蓷inmu ne ya 茩are seda ummah tayi wa Yayah Fa'izu waya ya kawo mana shiyasa ban kawo maka abincin da wuri ba"
Yadda take maganar Jiki a sanyaye ta 蓷an bashi tausayi shikam ya rasa wani irin so yarinyar take mishi wanda yake ganin son da take mishi kamar yafi nashi duk da shima yana sonta.
Ya zira hannunshi 蓷aya ajikin aljihun wandon shi.
"To ni yanzu yaya zanyi da wannan abincin tinda nidai cikina ya 茩oshi"
Yanda yayi maganar ta bata haushi sai kawai ta juya tare da ficewa daga soron.
Beyi gigin bin bayanta ba dan yasan rigima ce zata kaure musu 茩arshe inta saka mai rigima ya kar蓳i abincin ba iya ci zai yiba inya bayar kuma taji haushi.
Sai kawai ya shiga 蓷aki cikin hukuncin Allah yana shiga ana kawo Nepa ya jona cajin 茩aramar wayarsa.
Yana 茩o茩arin cire shirt 蓷in jikinsa 茩aramar wayar tasa ta shiga 茦ara alamun kira yana shigowa Bayan ya 蓷aga Muryar Abokin shi Nura saiti ta cika masa cikin kunnen shi.
"Wai dan Allah dagiya ina ka shiga ne?"
Saadik ya 蓷an ja tsaki ka蓷an.
"Yanzu dai meke tafe dakai ko tambayata ka kirani kayi? kaje shagona baka ganni bane koka zo gida bani nan?"
Saiti yayi dariya tare da cewa.
"To sarkin fushi nai maka magana ne naji shuru, ko baka kunna Data bane yau?"
Takaicin 蓷azu ne ya fa蓷o masa ya fesar da huci mai zafi.
"Bari kawai Nura wayar ma bata wurina Allah yasa sim 蓷in yana wannan wayar"
Da sauri Nurah yace.
"Garin yaya matsala ta samu?"
Cikin son kauda zancen sabida shi gwanin zurfin ciki ne yace.
"Ya ake ciki ne kana shagone koka shigo?"
Nura yace.
"Yau na sami cinkoso ne a wajan IBB Road kasan hanyar tamu sai a hankali, Amman gani nan dama Najika shuru ne nace bari na ta蓳aka kako san yau Za'a Buga wani zazzafan wasa?"
Duk yanda Saadik ke son kallon Boll sam yau ya mance zasu je kallo kwata kwata sabida haka tsaki yaja dan baida karsashin fitar ma gaba 蓷aya Nafila zai yi kawai ya kwanta yasan Baba zai fita waje shan iska bayan ya gama jin Labaran sha 蓷ayan dare ya rufo gida shiyasa zeyi kwanciyar sa.
"Nura Kuje kawai kaida su Babu danni gaskiya yau 蓷innan ba zan iya zuwa gidan kallo ba"
Daga haka ya kashe wayarsa gaba 蓷aya ya mayar chaging ya koma ya kwanta ya zurfafa acikin tunanin wannan lamari mai girma daya fa蓷o masa ko a kanshi bai ta蓳a tunanin Baba zai masa auren dole ba, dan shi kam wannan aure na dole ne yana zaman shi lafiya Baba ya bashi Umarnin zuwa inda za a 蓳ata mishi rai.
Maganganun Baba na jiya da daddare ne suka soma dawo masa cikin kansa.
"Sadauki!Waye mahaifinka?"
A lokacin sun kammala cin abincin dare ne duk suna zaune a Rumfar Baba shida Baban da Innah wadda take cin Gya蓷a marau marau.
Ya Nutsu sosai tare da cewa.
"Baba duk duniya ban san wani a wannan matsayin na uba ba face kai"
Baba yaji da蓷in kalamin shi duba da yanda yayi Murmushi a lokacin ha蓷i da samai albarka kafin ya fara dirar mashi da maganar data haifa masa 蓷aukewar Numfashin wucin gadi.
"Sadauki jiya mahaifin Wannan yarinya Hauwa'u mai ha茩uri da kawaici ya kirani akan maganar auren ku sabida karatunta daya kusan zuwa 茩arshe, Bayan nai masa na'amm da maganar sai na 蓷auki wayata na Kira 蓷an uwana wanda duk duniya bani da kamarshi Amadu uwarmu 蓷aya ubanmu 蓷aya nina saki Nono ya kama na shaida masa batun Auren ka"
Baba yaja fasali.
Saadik yaji wani irin farin ciki a zuciyarshi.
Innah ma sai ta hau murmushi sabida Jiddah ta cancanta ta zama surukarta duba da yanda yarinyar ke son 蓷an nata tilo tal namiji aduniya kuma auta acikin 拼a拼anta wa蓷anda dukka mata ne Allah ya bata shi ka蓷ai ne namiji acikin su kuma shine auta.
Maganar baba wadda ta katse Murnar Innah da Saadik ita ce ta cika Kunnuwan su.
"Sai dai Amadu ya katsen hanzari, ya mini kyauta kuma na amsa tinda bahaushe yace yaba kyauta tukwici dik da kyautar dama bata yanzu bace amman Lamarin daya zo ya cu蓷e a tsakanina da shi yasa na fidda rai akan kyautar ta shi Sadauki Amadu yace kaje ka Nemi auren 拼arsa RABI'AH duk da maganar ba sabuwa bace a wajena nida Hafsatu mahaifiyarka Tin ranar da Aka haifeka da Amadu ya 蓷aga ka yace In har Matar sa ta haifi 拼a mace yayi AL茦AWARIN ba tada Miji sai kai to yanayin yadda Zumuncin mu ya lalace da shine yasa Ban 蓷auka zai cika wannan Al茩awarin ba sai kuma gashi ya cika don yace sadaki ka蓷ai zaka bada Rabi'atu dai 茩anwarka ce da ubanta dani cikinmu guda dan haka In har ni na haifeka kamin alfarma kaje ku sasanta In yaso ita Hauwa'u sai ka aure ta inta kammala karatunta ba zan hanaka auren wadda kake so ba Amman Nima ka auri wadda Mukai Al茩awari Nida 蓷an uwana ko Allah yasa silar auren ku zumuncin mu ya daidaita"
A lokacin jikin Saadik babu abin da yake sai rawa hatta bakin shi Gumi ya ji茩a masa rigar shi, Dama ga zafin 蓷aki dan lokacin babu wutar Lantarki.
Inna zatai magana Baba ya 蓷aga mata hannu alamun baya bu茩atar cewarta, Sai taja baki tayi shuru.
Numfashi ya dinga ja yana ambaton sunan Allah kafin ya samu Nutsuwar Furtawa Baba Kalmar.
"Amman Baba hakan ba zai jawo mana 茩as茩anci ba, Mutumin da baya neman ka Yana matsayin 茩aninka amman ya nuna yanzu Shi mai Ku蓷i ne ya janye zumuncin dake tsakanin ku, Baba ka rabu da shi Ka Nema min Auren Hawwa'u ita ce wadda take mati茩ar sona domin Allah Nima Kuma nake sonta Amman ita waccan da ban santa ba bata sanni ba Ko sunanta ban sani ba tayaya zan aureta Baba?"
Baba yayi murmushi irin nasu na manya kana yace.
"Ka bar batun Amadu Yaro ne 蓷an halak Shu'umar macce kawai Ya ha蓷u da ita Ina son ka auri Rabi'ah ne Ko ta sanadin auren ku Allah zai sa Zumuncin mu yayi 茩arfi nida 蓷an uwana, Fanni zamantakewa kuwa nasan Autana Ba ragon namiji bane in mace Hu蓷u ya aura zai iya 蓷aukar Nauyi ci da shanta Hauwa'u Kuma In Allah ya yarda bata da Miji Sai Kai Kodan karamcin Mahaifanta garemu"
Yayi Biyayyar Amsawa Baba tare da amsar Auren ne badan komai ba sai dan tsananin Biyayya Mirginawa yayi bayan ya dawo daga duniyar tunanin maganar su ta jiya da mahaifin sa, yana cije la蓳蓳ansa yana 茩ara hasko Yanda take Masa kallon 茩as茩anci ya Murza yatsun hannunshi ya bada sauti mai 茩arfi.
Baccine ya 蓷ebe shi mai cike da tsabar gajiya.
A bakin fanfo ta tsaya ta tokare tana aikin nata kuka! ta 蓷auki tsayin Lokaci tana kukan shashshe茩ar kukanta Umma taji ta fito tsakar gida.
"An banu Jiddah dama kukan ki nake ji tin 蓷azu aini na 蓷auka ko kunne nane Zo muje ciki Naji mai ya ha蓷aki da Mutumin naki domin nasan dai wannan Kuka naki baze rasa nasaba da Saadik 蓷inki ba"
Bin bayan umma tayi har cikin 蓷akinta hasken farin 茩wan 蓷akin ya haska fuskarta sosai Kyan Jidda a bayyane yake fara ce jajir Siririya marar Jiki mara son magana sosai In kaji tana surutu to da Umma ne ko Saadik, ko kuma Baffa mahaifinta.
Umma ta dubi yanda Jidda ta wani ha蓷e girar sama data 茩asa tana Faman kuka tace mata.
"Kinga bana son wannan sakarcin kukan me aka miki zakizo bakin fanfo kina Gurshe茩en kuka kamar wadda aka ce mata Uwarta ta rasu?"
Seda ta sha茩i hanci sannan tace.
"Kiji fa Umma duk wahalar daka sakwarar nan dana ci dana kai masa wai ya 茦oshi yaci tuwon Innah"
A lokacin umma dariya tai sosai.
"To in ban da abinki sai ya茩i cin girkin mahaifiyar sa yaci naki?"
Da sauri tace.
"A'a fa umma ni bance haka ba, Kiji fa wai cewa yayi shi cikin shi ya cika, Kalamin sun bawa umma dariya mati茩a amman gudun rigimar Jidda yasa taja baki tayi shuru a haka Baffa ya shigo shima dai rarrashin Jidda yayi har suka samu ta shiga 蓷akinta.
Baffa da Murmushi ya dubi umma bayan fitar Jidda daga cikin 蓷akin yace; "Ni kuwa saratu anya soyayyar Wannan yarinya ga wancan Yaro batai yawa ba?"
Da sauri umma tace masa.
"Kasan kowa da yanda yake 蓷aukar lamarin shi Duk suna son Junansu Nikuwa yaya kukai da Mahaifin shi Abubakar 蓷in?"
Baffa ya ce.
"Ashe akwai yarinyar da sukai al茩awarin bashi auren ta sabida haka zai fara auren yarinyar ne kafin nan ita Hauwa'u ta kammala makarantar ta sai ai maganar nasu auren"
Fuskar umma ta 蓷an sauya yanayi zuwa na damuwa.
"Kaji irin halin mutum ko ashe shi yana tare da wata daban ni yana nan yana haukata mini 拼ata da soyayya to in har hakane ni kam Jiddah ta ha茩ura da auren shi tinda ba autan maza bane"
Duk yanda Baffa yaso dakewa seda yayi dariya wato su lamarin mata fa se a hankali duk halin su 蓷aya wani zubin akwai su da gajan ha茩uri, Bata tsaya taji kan zance ba kawai harta yanke Hukunci wato tana taya 拼arta Kishi kenan.
"Haba Hajiya Saratu seki saurara Kiji yadda Mukai da mahaifan sa Maganar Allah shima Abubakar bai san da maganar waccan yarinyar ba aure ne na zumunci za'ayi Musu dan haka Ni kuma na yarje Musu Ba mamaki rabon waccan ne a gaban na Hauwa'u fata dai Allah ya bashi wiyan 蓷auka tare da yin adalci a tsakanin su"
Tagumi Umma ta rafka sarai tasan halin Jidda Da zafin Kishi bare akan wanda take so amman zata mata nasiha sosai Tare dayi mata addu'a akan Allah yasa haka ya zama alheri.
Hira suka shiga yi da Baffa har Lokacin kwanciya yayi.
Daga 蓷akin Jiddah ta jima batai Bacci ba tana ta juyi ga shi dare yayi bare ta 蓷auko wayar Umma ta kirashi don ita ba'a bata waya ba seta yi Candy tukunna dan haka duk wayar da suke dashi a wayar Umma ne.
Sai kuma zance da yake zuwa duk ranar Juma'a shima Bisa sahalewar Baffanta ne.
Da 茩yar bacci ya 蓷ebe ta cike da tunanin Shi tare da zaton ko maganar turaren datai masa ne ya 蓳ata masa rai sabida tasan halin shi sarai Ba 茩aramar Wahala taci ba kafin Allah yasa Soyayya ta 茦ullu a tsakanin su Ita kanta tasan Ha茩uri ne silar soyayyarsu tare da juriya tana son shi tana jin in ba da shi ba bazata iya rayuwa da wani 茒a namiji ba.
***