FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 1
🌺🌺 *FEERYAL* 🌺🌺 *NA**RASHEEDAT S DIRECTOR*( _Book 1_)~Free page~*____________________________________* *🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼**🇦SSOCIATION🤝🏻* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```*** shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻*** iskar damina ne ke kad'awa ya yin da hadarin damina yayiwa sararin samaniya kawanya.yadda hadarin ya yi bak'i ana sammanin ikon Allah ta kasance, a'iya yin ruwa mai tarin yawa.katon teku da girman sa yawuci misali yacika ya tumbatsa.ruwa na gudu na k'ugi ga dukkan alamu tuni ruwa ya sauka da...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.