FreeArewaPen original
BAHIYYA
- 1views
- 51chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writer, HausaNovel, Nigerian, from Arewah, proudly muslimah.
Sample · Chapter 1
💝 *BAHIYYA* 💝 *ADABI WRITERS ASSOCIATION* *Amina Ibrahim* (Oum-Amir) Follow me on ***: @Oum-Ameer *FREE PAGE* *BABI NA ƊAYA*Kaduna Road Suleja Niger state. BAHIYYA A irin yanda jikina ke ƙyarma yana mazari tamkar ana kiɗamin goge a gidan 'ƴan bori shi zai tabbatar maka da irin tsananin tashin hankali da firgicin da ni ke ciki marar misaltuwa, ga wani irin zufa da yake fetsomin tun daga tsakkiyar kaina har zuwa tafin ƙafa ta kamar na haɗiyi kunama. Ban tabbatar da cewa fitsari na ke ba sai da wani jibgegen basamude ya kwashe ni da marin da sai da ya sani ganin wasu taurari, murya cike da ban tsoro yace. “Don ubanki fitsari ma kik...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.