Free chapter · Read without an account

Chapter 2

by Aminatu Ibrahim · BAHIYYA

        đź’ť *BAHIYYA* đź’ť



*ADABI WRITERS ASSOCIATION*





*AMINA IBRAHIM*

  *(OUM-AMIR)*

*FOLLOW ME ON WATTPAD:*

*@UMMU-AMEER*

*PAID BOOK 500* 

*3132703269* 

*FIRST BANK* 

*AMINA IBRAHIM* 

***** 





*FREE PAGE* 

     *BABI NA BIYU*




   â€ś......... Mahi ji yanda kake magana dani tamkar ni ba shugaban ka bane, what's your problem about my marital life kana da matsala da hakan ne?” 


Juyowa Mahid ya yi yace. 


“Kai mai gidana ne saboda ina aikin a ƙarƙashin companynka and again don't forget I'm also a friend to you. So if you want zaka iya cewa na ajiye maka aikin ka saboda na faɗa maka gaskiya amma ba zaka iya datse iyakar abotar mu ba Farooq”


Daga haka ya juya ya fice daga ma'aikatar baki É—aya ya nufi gida, yana Ć™ara jinjina al'amarin Farooq da matar sa Hanifah. Abu wasa wasa tun yana É—auka amarci ne kawai suke morewa idan suka gama za su nemi su haihu amma sam a iya yanda ya fahimci Hanifah sam bata kawo zancen haihuwa ko kaÉ—an idan aka yi mata kuma ko da wasa bakin gaskiyar ta zata kafe cewa, 'ya' Ć´a problem ne saboda haka ko babu su mutum zai iya rayuwa, kuma yayi farin ciki. 


Mahid Baffa abokin Farooq ne tun a UK Allah ya haÉ—a su wurin karatu, sosai ta su ta zo É—aya wurin halayya da mu'amalantar juna. Shi Mahid É—an Kano ne yayin da Aiki yanzu ya kawo shi Abuja tare da Farooq É—in.



*************


BAHIYYA



 Sai kusan Ć™arfe biyar na yamma na dawo ma gidan ina mai faÉ—uwa zaune a gindin bishiryar da suka shimfiÉ—a tabarma suna zaune na ce. 


“Wash Allah! Wallahi duk na gaji jikina ji ni ke tamkar an naÉ—a min duka, aikin lalle da kitso wallahi akwai wahala...” 


Nuhaira tana dariya ta ce. 


"Amma kuma akwai kama naira ba. Ko da yake mutanen basa son biyan kuÉ—in Ć™warai sai dai kayi musu dan Allah dan zaman tare” 


Girgiza kai Mama tayi tace. 


" Ku dai har yanzu yara ne, ko naira goma ake samu ai yafi maganin zaman banza kuma yau da gobe in dai ana saka haĆ™uri sai naira gomar ta koma naira É—ari.”


Cike da zumuÉ—i Na ce. 


“Ai Mama na manta ma in yi miki albishir, Malam ta ce zata riĆ™a zuwa dani cikin gari domin in riĆ™a yiwa mutanen ta kitso da lalle tunda Maryam ta yi aure. Tace kullum sai damunta su ke yi da kira wai ta kawo musu mai lalle da kitso...” 


Shewa Nuhaira tayi tare da tafa hannu tace. 


“Shikenan Aunty Bahiyya Allah ya kawo miki hanyar samun biyan kuɗin kitso da lalle mai tsoka domin su mutanen nan sun san darajar wahalar mutum, kamar yadda Maryam ɗin ta ke faɗa. Ki ji fa yanda cikin unguwar nan a ke ta zagin ta wai ta cika girman kai yanzu kowa ba ta iya yiwa lalle da kitso a yankin nan namu saboda tana zuwa manyan gidaje cikin Abuja tana kama kuɗi. Amma ji dan Allah irin sayayyar kayan kitchen ɗin da tayi....”


Katse ta Mama tayi da faÉ—in. 


“Nuhaira wuce ki duba mana sanwa kinji” 


“To lallai kam, daga fara magana kin a re kin yafe kamar ke nike faÉ—awa maganar. Ni mi kike dafa mana ne yau? yunwa ma ni keji”


Daga bakin Murhun Nuhaira ta bani amsa tace. 


" 'Ć´ar sada mana, shinkafa da wake da mai da ya ji” 


“To don Allah kiyi sauri I'm hungry Wallahi. Mama ya jikin naki?” 


“Jiki da sauƙi Bahiyya, ni har na manta ma,saboda Ina shan maganin shi kenan na nemi ciwon na rasa”


“To masha Allah. Haka ni ke son ji Mama, Allah ya Ć™ara miki lafiya, ya kuma ji Ć™an Baba” 


“Ameen! Bahiyya nicce dai shi zuwa kitson da Malama Rabi ta ce ba dai zuwa akeyi a kwana ba ko?” 


Hijabina na cire tare da É—an gincirawa kaÉ—an na ce. 


“A'a, ba kwana ba ne Mama wuni É—aya ne, amma tace ma zata shigo da kanta tayi miki bayani, duk lokacin da buĆ™atar hakan ta taso sai mu tafi” 


“To Allah yasa mu dace. Ni yanzu burina ki samu ki koma makarantarki ki iyar da Ć™arasa aji shidan nan ki amshi takardun mu gani kamar yadda Malam yayi buri. Ita ma Nuhaira a maida ta Js3 É—in ta samu itama ta kambala ko da secondary É—in ce kuka kambala ai zai fi...”


Jin Mama ta ambaci sunan Baba ban san lokacin da zuciyata tsinke ba sai ji nayi hawaye suna kwaranya daga kwarmin idanuwana. Gefen in da zuciyata take harbawa na dafe ina faÉ—in. 


“Mama kinji zuciyata yadda ta wani buga da ƙarfi? Wallahi ban san lokacin da zuciyata zata manta da baba ba, kullum kwanan duniya mutuwar Baba sabuwa take dawo min, duk burin da ya ci a kanmu ya tashi a banza....”


“Bai tashi a banza ba Bahiyya, a iya yadda kuka samu kula da tarbiyya daga wurin Jafaru hakan ya nuna cewa yayi nasara, kawai Addu'a ita ce yafi buĆ™ata Bahiyya, muyi ta yi masa addu'a da nema masa gafara a wurin ubangiji” 


Hawayena na share nace. 


“Hakane Mama, Allah ya yi mana jagora ya gafarta masa. Gaskiya Mama ni dai yanzu na fiso ayi ƙoƙari a mayar da Nuhaira ɗin. Kin san bokon nan ba kamar na Zamfara da muka baro ba ne. Na tambayi malama kudin register WAEC kuɗi ne masu yawa. Shi ne nake ganin yafi ita ta fara komawa ni kuma daga baya idan an samu yadda ake so sai nayi register nayi exam ɗin kawai ba tare da na sake komawa Ss3 ɗin ba.”


Mama tace 


“Kina ganin hakan zai fi?” 


“Eh Mama. Haka za'a yi” 


“Allah ya hore muna abin hidimar, ya bamu rai da lafiya” 


“Amin Mama, bari in watsa ruwa kafin nan abincin ya ida kambala” 




**************


 

 FAROOQ 


 Tunda Mahid ya fita ya bar shi bai samu wani Ć™warin guiwar barin office É—in ba har yamma. Duk iya Ć™ure tunani ya gama yi ko da zai samu wata mafita amma babu wani haske, Hanifar sa kawai ya ke tunanin, farin cikin ta shi ne nasa. Ta daÉ—e da nuna mai bata da wata buĆ™ata da yara sannan shima kuma haka. But ya rasa gane mi Mahi yake nufi da shi akan dole sai ya kutsa kai a cikin rayuwar gidan sa. 


Sai 7:00pm ya tattara kayan sa ya nufi gida jiki a saÉ“ule. 

 Yana shiga parlourn Hanifah ya saki wani sassanyar ajiyar zuciya, saboda wani Ć™amshin Rahama da ya ziyarci Ć™ofofin hancin sa. ĆŠakin sa ya wuce direct yayi wanka shap-shap ya fito ya jera sallar Asr da ya barta bai yi ba sai yanzu ya haÉ—a da magrib yayi. 

A hankali Hanifah ta murÉ—a handle É—in Ć™ofar ta shigo. 

  Kallo É—aya da yayi mata sai da ya sanya shi mantawa da duk wata damuwar na wucin gadi. Hanifah ba dai iya wanka ba.

 Wata ficiciyar riga ce a jikin ta wadda ba tada maraba da tsirara, ga shi ko rabin cinyar ta bata gama rufewa ba. 

 

Gefe É—aya ta tubke gashin kanta da yasha gyara sai Ć™amshin mayukan gyaran kai yake. 


Har ta iso inda yake bai É—auke idanuwansa daga kanta ba. Tsabar burgeshi da tashi. Cike da Soyayya tayi mazauni akan cinyar sa tana faÉ—in. 


“Welcome back Mr. Mai Gishiri” 


Jin yayi shiru yasa ta haÉ—e fuskar ta da tasa cikin iya kanta tace. 


“Hey Mr. Any problem?” 


Jin yadda numfashin su ya gauraya shi ya Ć™ara kashe masa jiki, a kasalance yace. 


“I need you Hanifah, please don't reject my offer...”


Cikin Ć™warewa ta haÉ—e bakin su wuri É—aya ta shiga aika masa da zafafan kisses. Lokaci guda ta birkita sa ya juye ya koma mata tamkar mayuwancin Zakin da ya jima a cage bai samu abinci ba. A zafafe ya shiga kissing É—in wuyanta with wet lips É—insa hannayensa na sending mata signals a bare body É—inta. 


A hankali ya gangaro ya sauka akan boobs É—inta wanda ya saka É—an yatsan sa É—aya ya fige siririn hannun rigar ta ta, wani irin azababben nishi ya saki tare da kai musu cakuma yana lumshe ido. Tun daga kan wuyanta ya gangaro da harshen sa har kan nipple É—inta. Yanda ta ke responding to each and every touch É—insa romantically Shi ya ke Ć™ara hauka tasa yana tabbatar masa da cewa yau ta amince da gaske ta amshi gayyata, wanda a iya tunanin sa zai iya cewa ya manta yaushe ne ta ba shi haÉ—in kai a wannan harkar, a duk lokacin da ya buĆ™ace ta idan bata so ba haka zata zayyana masa fake reasons kuma dole ya haĆ™ura ya Ć™yale ta. 


A irin aĆ™idar Hanifah sakarwa miji jiki kowa ne irin lokaci ya buĆ™ata yana saka gundura da kuma lalacewar halittar jikin mace da wuri. 


A yanda take narke masa tana zuba shagaÉ“a tana sakin sabbatu tare da mayar masa da martani hakan ya tabbatar masa da cewa tana karÉ“ar saĆ™on sa yanda ya kama ta. 


Duk wata Ć™ishirwar sa sai da ya tabbata ya kashe ta a wannan daren a jikin Hanifah. Bayan sun sararawa juna ya matse ta gam a jikin sa yana mai shafar jikin ta kamar wanda ya samu jaririyar mage a hankali yana sauke numfashi. Bayan kusan 30mnt sun shuÉ—e a hankali ya buÉ—a baki kamar mai koyon magana yace. 


“Firstly, Thank you for not turning down my offer today, thank you for the love. Amm! Secondly we need to talk about important issue Hanifah” 


Juyowa tayi tana facing É—insa ta ce. 


“Me too Love I have a good news for you....... 







             *OUM-AMIR*

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.