FreeArewaPen original
KURURUWA A KUNNEN KURMA
- 1views
- 70chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writer, HausaNovel, Nigerian, from Arewah, proudly muslimah.
Sample · 1
KURURUWA A KUNNEN KURMA🥀🥀A 2025NOVELADABI WRITER'S ASSOCIATIONAMEENA IBRAHEEM (OUM AMEER)***:@ Ummu-AmirArewabooks: @AminatuibrahimbawaFrom d experience writer of:ZaytoonahAbarwa raiGudun wuce sa'aKibiyar soKulsumBahiyyaNuudarr& Now Kururuwa a kunnen kurma Littafin kuɗi ne. #500 kacal, zaki iya turawa ta wannan asusun 3132703269 Ibrahim Amina Bawa, sai ki tura shaidar biya ta wannan Layin ***. 🙏🙏Mabuɗi...... Ita Rayuwa ta na tafiya ne da farin ciki da kuma baƙin ciki, haka zalika ta na tare da masoya na asali da kuma maƙiya na fili da na ɓoye, Hakama kyakkyawar ƙaddara da kuma mummuna. Ni Safnah labari na yana cike da sarƙaƙiya yayin da duniya tayi min juyin masa a lokacin da banyi aune ba cewa na dulmiya a cikin mummunan taɓon da ban san ranar fita ba, na rusa farin cikin mutumin da ya yarda dani sannan kuma na ruguza mafarkin cousin si...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.