FreeArewaPen original
YAR HANNU A LAGOS
- 1views
- 16chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I am a writer, and with every stroke of my pen, I breathe life into thoughts and give voice to silence. I take pride in this craft, for the pen holds a power far greater than the sword it shapes minds, softens hearts, and leaves a legacy words alone can build
Sample · CHAPTER 1
Lagos agege wata uwar miƙa tayi ta saki wata uwar hamma, kamshin gasassun kaji ne yayi mata sallama a kofufin hancinta, da sauri ta sauko kan gadon tuni zulfa'u ta nannaɗe ledar naman ta tace "wallahi Allah halee ba zaki ci ba, ga hanya nan kema fita ki samu naki rabon...,haɗe rai tayi ta ɗauki wayar ta keypad ta soma dannawa, tace"kinsan ni ba matsiyaciya bace...,dariya zulfa'u ta sheƙe da ita, cikin rainin hankali tace "au Allah, ai bani da labari...,dama yaushe zaki samu labari kina can ana kwakular'*** ki, ta fada tana watsa mata hararadariya ta kuma sheƙewa da ita tace" kina baƙin ciki ne da irin baiwar da Ubangiji yayi mun ke baki da ita...?,God forbid wallahi, gwara na mutu banci ba banza karuwa, Owo dai, wata ta samu a yaba, tashi tsaye tayi ta jujjuya tace "kalleni da kyau ba abin da Ubangiji be min ba, alhmdullahi na godewa Allah ina neman halilina, kema ina me nusar dake tu...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.