FANSAR MACEFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

FANSAR MACE

  • 1views
  • 18chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · FANSAR MACE

1 & 2 🦋🦋FANSAR MACE🦋🦋Story & written ByMRS ISHAM ~The writer of ~NIDA PATIENT DINAASHE ZAMUGA JUNAƊAYA CIKIN BIYUMAKIRIN IKO and now🦋FANSAR MACE🦋 JARUMAI WRITERS ASSOCIATION 📚📚📚🖋️🤩BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM_______da sunan Allah me rahama me jin kai.Book one1 & 2A cikin tafiyar rayuwa, ba mu da ikon tsallake ƙaddara mai kyau ko mara kyau, domin komai yana gudana ne bisa rubutun Ubangiji. Idan Allah Ya ƙaddara alheri, babu mai hana shi isa gare mu; haka idan ya ƙaddara jarabawa, babu mafita sai hakuri da dogaro gare Shi. Kyakkyawar nasara da cin jarrabawa ba ta samuwa sai ta hanyar juriya, imani da tawakkali. Jarabawa hanya ce ta gwaji, kuma cin nasara a kanta alamar kusanci da rahamar Allah ne. Don haka, kaɗan ne daga cikin bayin Allah ke samun ikon cinye waɗannan jarrabawa, ba saboda ƙwazo ko wayo ba, sai dai saboda falala da so daga uban...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters18
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play