NI DA GIDANA BOOK 1Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

NI DA GIDANA BOOK 1

  • 1views
  • 11chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample ยท NI DA GIDANA page 1

NI DA GIDANA BYZainab ilyas mazawajeBest brilliant intelligent writerBaa yarda a juya wannan littafiba ta kowacce irin siga ba tare da izinin marubuciyar ba๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน Page 1Laila ta numfasa ta dubi sumayya tace "Allah yaja da ran gimbiyar mata, Allah ya k'aro twin's biyu bayan su Abalkhair. " Murmushi Kawai tayi. Saboda sun jima suna yi mata nacin labarin rayuwar'ta saboda ta zamewa kowa kamar abar shaawa da kwatance. Amma fa ga Wanda ya San'ta ko ya gan'ta ko labarin'ta da ya shahara ya riski Mutum. Bayan Sati biyu kuwa Sumayya ta cika alk'awari ta basu rubutaccen labarin'ta. _______________________jigon al'amarin kaddaraHad'uwa ta da Fa'iz Bukar, daga nan k'addarar ta soma. __ Ajin ya kaure da hayaniya saboda rashin malami,dama kuma al'adar 'yan a jin na mune surutun, koma da malamin, saboda sunci sunan mun gagara. Ni da nake monita na tashi na duba time table, domin ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters11
premium0
02

NI DA GIDANA. BOOK 1 page 4

Free sample
Updated a year agoAvailable now
03

NI DA GIDANA BOOK 1_ page 5

Free sample
Updated 8 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play