FreeArewaPen original
DINGISHIN KWADO
- 1views
- 136chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 1
*D'INGISHIN KWAD'O.* *By**Surayya Dahiru Gwaram**Gabadaya labarin sadaukarwa na ga Hajiya Bilkisu Garba**(Barr B.I.Garba)**Kalmar na gode da alherin ki gare ni ta yi kadan matuka da gaske**Amma ina miki fatan Ubangiji ya iya miki da iyawarsa, ya kare Ki daga dukkan sharrin zamani, ya shirya miki zuria akan tsarin shari'a ya rayasu cikin imani ya kula da su fiye da kulawarki**Surayya ta gode, ta sake gode wa Ubangiji ya taya ni godiya**Allah ya dauwamar da zaman lafiya da bunkasar arziki a gidan auren ki**Barr Allah ya so ki, ya sanya soyayyarki a zukatan salihan bayinsa*.*Dukkan littafin Dingishin kwado nakine, ban samu damar yi miki takwara ba Amma alkalamina ya yi miki.**Jarumar labarin takwararki ce duk da labarin ba shi da alaqa da rayuwarki ta kowacce fuska*.*Madallah da Barista Bilkisu Garba*. *Godiya ga shugaban lafazi* *Mal Sadik Abubakar**Na gode sosai Allah ya s...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.