FreeArewaPen original
LIL PRINCE 👑
- 1views
- 12chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Free page 1
LIL PRINCE 👑 [The story is All about Love 💗 Romantic 💘 heartbreak 💔 funny and dramatic]By : Walee 🦋🦋 The writer ✍🏻 of 💐SAYYID RAJAT 💐And Now LIL PRINCE 👑 DRÊÄM PÊÑ 🖊️ŠQUÄDŠ ŸOUNG 🌱WRITTERS ✍🏻ASSOCIATION بِسْمِ الَّلهِ الْرَّحْمَنُ الرَّحِيمْDa sunan Allah mai rahma maijin qai, ina roqon Allah yanda nafara lafiya kasa ingama lafiya Ameen 🫧🅿️………1Wannan page naki ne aunty Meerah [Anish] marubuciya kuma ❤️❤️ “Amnah Amnah ! " yarinyar da a ka kira da Amnah ta juyo smiling on her face sannan ta ce " yes Mah I’m coming " ta fada ta na daga yatsun hannunta qwara biyu Da dan gudu ta qarasa cikin dan kitchen din restaurant din ta na waqa kadan kadan " Ya rabbi Amnah ba na ce ki daina guje gujen nan ba , ba ki ganin kinfara girma ne ? “ A shaqwabe ta na dira qafanta sannan tace " wayyo Mah ni ban wani girman da na yi " ta fadi tana turo cute mouth dinta mai kyawun kallo " Dauki tray ki jera moctail guda ukku sai burger ma guda 3 kikai ma wadan can da su ke a wancan table din “ Mah ta faɗa Tsalle ta daka ta sake wani tsallen sannan tanufi tray din ta shirya komai kamar yanda a kace mata Bakinta dauke da murmushin da ya zame mata jiki take ta faman yi ta nufi wurinda suke “Hello rich kids " ta fada ta na ajiye masu abunda sukayi order Dariya su ka kwashe da ita su duka ukkun sannan wani acikin su yace " how are you cute girl ? “ Murmushin ta sake saki sannan tace " I’m not a cute girl " ta fada ko a jinkinta Wani acikin su yace " why are you saying that? " ya fada yana tsare ta da ido " Forget about that Sir " ta fadi hakan tana sara mashi da hannu irin taga police man din nanDariya suka saka su dukansu sai faman yi suke, dayan yaciro wayarshi tareda daga masu selfie su dukansu ,itama tashiga tana washe haqora wanda hakan yasa baqaramin kyau tayi ba “Girkin Mah dina akwai dadi ko ? " ta fada ta na tsare su da ido “Sosaima kamar a qasar waje " , jin an yaba girkin mamanta yasa tayita murna tana tsalle Haka mutane ke ta kallonta suna murmushi,dan wasu saboda ita suke zuwa siyan abinci wurin “Hey little girl," wani daya iso yanzu yafada Smiling on her face ta juya ta na kallon shi sannan tace " I’m coming uncle “Cikin muryarta mai dadi tacema wadannan " hope dai kullum zaku na zuwa ko ? ” “Yeah " su ka ba ta amsa a taqaice , su ma su na murmushin Menu tamiqa mashi yagama dubawa sannan yafada mata abunda yakeso Ba dadewa ta dawo hannunta dauke da gasassar kaza 🍗 " Little girl " ya faɗa ya na kallon ta" Yes sir " ta amsa...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.