Free chapter · Read without an account

Free page 2

by MEERAH · LIL PRINCE 👑

***


 TAP THIS LINK TO JOIN MY WHATSAPP GROUP 
***



LIL PRINCE 👑 

[The story is all about love ❤️ Romantic 💝 Heartbreak 💔 funny ❣️and dramatic]

BY : WALEE 


THE WRITER ✍🏻 OF 
💐SAYYID RAJAT 💐
AND NOW 👇👇  
 LIL PRINCE 👑 



DREAM PEN 🖊️SQUADS 

  YOUNG 🌱WRITERS ✍🏻ASSOCIATION 

***

بسم الله الر حمن الر حيم

🅿️……2

Wannan page naki ne Elham sadiq masoyiyata ❣️❣️❤️❤️


Hannunshi riqe da glass cup yana surfing coffe, laptop yake latsawa da dayan hannun cikin kwarewa
Gashin kanshi daya rufe face dinshi , ya gyara tareda dago fuskarshi jin anayimishi magana”
Cikin harshen turanci yace " sir komai yahadu zamu iya tafiya “
Sexy eyes dinshi yalumshe sanna yace " ohk ganinan zuwa “
Yana gama fadar hakan ya miqe wanda sai alakacin na qara kallonshi sosai 
Dogone fari tass yanada qaramin baki lip dinshi pink, madaidaitan idanu yanada saje mai kyawun gaske, faffadan qirji daga gani yana yawan motsa jikinshi 
Sanye yake cikin white suit da white shoe, tafiya yake hannunshi daya cikin aljihu daka gani kasan dan gidan sarauta ne yana tafiya cikin isa da izza , Sai da yaqarasa compound din gida ya iske motoci na jiran shi , Wata farar mota ya nufa yayinda guards suka bude mashi ya shiga , Ba dadewa suka nufi airport sai Nigeria 🇳🇬 , Mudai sai muce Allah yatsare hanya 
                       
NIGERIA 🇳🇬 
KINGDOM OF KATSINA❣️❣️❣️

Mommy ce kitchen itada Rahama watakam qanwa ga prince wacce ba ta dade da dawowa Nigeria ba itama 
Girki sukeyi dakansu dan tarbar prince din nasu haka ma a fada sarki sai fara’a yake yaronshi zai dawo , Gida cike da mutane ana jiran dawowar prince 
Misalin qarfe 3:00 flight dinsu yayi landing a Nigeria ,motoci ne manya masu numfashi sunkai guda 10 suka faka anata jiran isowar prince 
Ahankali yabude sexy eyes dinshi tareda furta Alhamdulillah sannan ya miqe 
Steps din jirgin yasoma takawa sai faman baza qamshin turare ya keyi take bodyguards suka zagayeshi har ya qarasa wurin motar da aka tanada domin shi 
Sabuwa ce motar harda ledarta gata white mai kyawun gaske 
Abdulhafeez Abdussalam watakam prince hadadden gaye ne sannan ga kyawu tamkar balarabe kasancewar mahaifiyar shi balarabiya ce, ya fito daga gidan sarauta ciki da bai sannan Allah yabashi Arziqi mai Tarin yawa, hakan yasa fadin Nigeria da qasashen qetare dayawa sunsanshi, Prince miskili ne nafadi da qari ko dariya ba ya yi 
Ikon Allah 
Muje zuwa dai domin akwai drama a gaba 
Lafiyayyun motocin da sunkusa 10 suka fara tafiya ga jiniya natashi 
Duk inda sukawuce sai kallon motocin akeyi, take gari yadauka Lil Prince yashigo nigeria , Motoci suka fara jerin shiga cikin masarautar har suka shige duka , Dogarai ne da jami’an tsaro ta ko ina acikin gidan , Mai martaba sarki Abdussalam murnarsa bata musaltuwa zaiga yaronshi da yadade baigani ba , Sai da motocin sukayi parking sannan guards suka bude mashi murfin mota , Cikin isa da izza dawani dan qaramin murmushi kwance a fuskarsa sannan yafiddo qafa guda bakinshi dauke da addu,a 
Sai da Yayi wajen good 1 minutes sannan yafito fuskarsa ba yabo ba fallasa sai baza qamshi yake gashin kanshi shining yake gashi ya kwanta gwanin kyan gani 
Masarautar yake kallo sosai ganin yanda ta canza tasha gyara sosai , Tabe Baki yayi irin I don’t care dinnan , Rungumar dayaji anmashi ce yasa shi saurin dawowa daga tunanin dayake yi 
“Welcome to the kingdom big bro " Dan qaramin murmushi ya saki wanda ko haqorinshi bai leqoba
Hannu ya miqa mata suka tafa sannan yarage tsawonshi ya manna mata kiss a goshi sannan ya ce " thank you “
Hannunshi cikin nata suka nufi cikin fada, fadawa sai kirari suke mashi sai dai yadaga masu hannu 
Suna shiga fada yaqarasa kusada mahaifinshi dasauri sarki yamiqe tareda rungume yaron nashi "Allah yajada ran mai martaba fatan kayini cikin koshin lafiya “
 Da fara,a sosai mai martaba ya ce " lafiya qalau yarima maijiran gado " tareda shafa kanshi
Gimbiya Maryamah kau jitake kamar ta shaqe shi yamutu tahuta dole yaronta ne zai hau mulki ay 
Da sauri yamiqe tareda nufar momyn shi yarungumeta yayinda hawaye suka zubo mata har suka diga a hannunshi, cikin sauri ya kalleta tareda fadin " No No mommy ay nadawo banisan ganin hawayenki ko kadan " ya fada tareda goge mata hadida manna mata kiss 
Duk abunda yafaru sukadai sukaji kayansu ,Kanshi tadafa tafara yimashi addu,a tareda saka mashi Albarka 
" Allah ya tsare ka da tsare warshi yakare ka da karewarshi ya rabaka da sharrin masu sharri fatan Albarka tayita bibiyar rayuwarku kaida yar Qanwarka “
“Ameen mom….. " 
 wani tsaki da Gimbiya Maryamah tasaki yasa hankalin kowa yakoma kanta 
" Barka da hutawa " ya fada a taqaice tareda kallon gimbiya maryamah sannan ya kauda kai gefe , Itama din a taqaice tace barka, daga haka bata qara fadin komai ba .
“Am Prince muje dining ga abinci na girka maka dakaina kaci sai kayi wanka kahuta ko “
Miqewa sukayi sudukansu suka nufi dining kujerar mai martaba Tana feccing ta Prince sai Rahama a kusa dashi sai mommy , Mubarak na kusa da gimbiya maryamah sai bahijja ma a gefenta , Abincin su suke ci hankali kwance kowa yayi shuru, pricnce kau girkin mamanshi yakeci gwanin dadi , Amma dukda hakan yafison abincin turawa , Saida suka Kamalla sannan yatashi tareda nufar part dinshi 
Lafiyayyen parlor ne wanda yaji white sofas ga kayan decor kala da kala wanda akayi order awurin walee,s bakery empire and more , Ga chandeliers gwanin burgewa dakin sai qamshi yake ga sanyin AC akunne 
Sai da yagama kallon dakin sannan yanufi bedroom dinshi 
Ya salam wata kam dakin yagama haduwa marar musaltuwa yaji foreign bed da Saura tarkacen shi komai white,da alamu dai yanason farin abu 
Cikin sauri yarage kayan jikinshi tareda shiga toilet din 
Nan ma din komai white kuma dai kunsan akace toilet komai white ne basai nafada maku yanda kyawun yake ba
Ganshi kanshi ya sakarma ruwa ,Ahankali yake qara lumshe idanunshi , Yadauki good 20 minutes ahaka sannan yahada ruwan wanka tareda antaya turaruka masu Arnen qamshi 
Ba dadewa yafito daga wankan daure da towel a qugu sai wani qaramin riqeda hannunshi yana goge gashin kanshi 
Saida ya busar da kanshi ya gyarashi sosai sannan yanufi dressing mirror tareda xama akan stool , Yakusa 1 hour yana lindar skin dinshi sai faman saka lotions yake iri da kala 
Wayarshi ce tayi ringing qirar companyn iPhone ,iphone 16 ce white color sai qyallin sabunta takeyi 
Sai da ya gama ya nufi wardrobe tareda daukar wata sabuwar Tshirt sai nevy blue jeans
Shiryawa yayi tsaf sannan ya sake nufar mirror tareda daukar turare yayita aikin fesawa
Bed yanufa tareda daukar daukar wayarshi yaduba missed call , Dan qaramin lip dinshi yadanne sannan yahura iskar baki, kiran yasoma mayar wa bugu daya aka daga
“Prince ikon Allah sai yanzu za ka dauka ? " yafada hadida qyalqyala dariya 
“Cikin golden voice dinshi yace Soja mazan fama " ya fada yana saka hand wrist dinshi silver color sannan yanufi shoe rack yadauki wasu black shoes masu mugun kyawu 
Wayarsu suke cikin mwanciyar hankali daga ji kasan friends ne da suke very close 

“Hum ay bakada kirki sai jiya danaji mommy Suna waya da Ammi take fada mata “
“To kaima ay bakacemin kadawo ba ko army " ya fada yana dan murmushin da baisaba ba 
“Ni rufemin baki kainifa aure nadawo nayi wallahi nagaji da hadiyar qwayar bature hakanan “
 “Kaish ay mayene shiyasa ni ba abunda yadameni da mace bata gabana ma qwara nayita sha saboda har yanzu banga dai dai dani ba “
Shikam Army dariya yaringayi sannan yace " kai , na fa san halinka tunkamin kaqara girma inaga yanzu ay wallahi matarka ta banu , zataji jiki “
Tsaki yaja mai qarfi tareda fadin " kai ne mace take burgewa nikam ko ajikina “ 
“Narantse da Allah namiji dole saida mace haka mace dole saida namiji, nidai aure zanyi kaikam kazauna kayita hadiyar tablets kanashan Lemmon haka zaka qare , Balle ma kaine yarima mai jiran gado kagayamin baka aure, kaga sai a aura maka bahijja " ya fadi ya na dariya harda riqe ciki 
Wani tuquqin bacin rai ya mamayeshi aikam yaja tsakiii yakashe waya!

Taku take tanata faman girgiza da kwankwasa ga wani takalmi mai tsini tasanya sai faman chewing gum take fuskarta rufe da qaton glass
Kasancewar tanada dan hasken fata sannan Tana zaune cikin daular arziqi shiyasa wanka yabi jiki
Stret gown ce jikinta dinkin yaji bead work sosai sai qyalli yake haka ta qaraso gabashi 
Daga baya makau qarar takun tafiyar mace kakeji, itama din tanada hasken fata tafi bahijja kyau sosai, cikin isa da izza take tafiya dakagani kasan cikakkar yar gidan sarauta ce itama , Sanye take cikin golden and white less,wanda dakagani kasan ankashi kudi wajen komai sannan tadaura wata farar Alkyabba Wadda taji adon duwatsu 
Tsaki bahijja Taja tana qara matsawa kusa dashi, tana qarasowa ta rungumeshi tana wani tura breast dinta a chest dinshi 
Kambala’i bahijja tafada tareda jawo xully tayi baya Zata fadi tayi saurin riqe wani qarfe 

Kash🤦‍♀️ muhadu a kashi nagaba domin jin qarashin labarin 
Acigaba da sharhi pls ✌️

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol