FreeArewaPen original
MASOYIN ALJANA! complete
- 1views
- 12chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I Abubakar Ishaku Marubuci ✍️ I was born at dugja ward Biu borno state of Nigeria and I have completed my college on 2020 at college of education waka Biu borno state, and I have started my writing books in 2018 my first book is YAN TAGWAYE I wrote it in 2018 till date i wrote ma...
Sample · CHAPTER 2
Game bukatar document din sa ko kuma PDF sai ya siya 500 ne ga lambar account dina sai ya turamin da receipt din ta *** ***Number account dina9115902627Abubakar IshakuOpay BankThanks 👍 😊CHAPTER 2 Bayan kowa ya watse daga wajen, sai Hafeez ya nufi gida cikin kwarin guiwa, sannan ya na Allah Allah dare yayi badon komai ba, sai don ya sake yin arba da 'yan matan biyu, wannan shine burin sa na duniya a halin yanzu, bai gushe ba yana cikin tafiya har ya iso kofar gidan su, nan take kuwa ya kunna kai izuwa cikin gidan da shigowar sa cikin farfajiyar gidan kuwa, sai ya yi arba da mahaifiyar sa wato Maryam ta na tsaye cikin tashin hankali, tana jiran dawowar sa daga tsinannan yawon da ya zame masa jiki, a kullum kwanan duniya, bashi da wani aiki da ya wuce yawo. Koda ganin Maryam din sai Hafeez ya ce mata. "Lafiya kuwa Umma na ganki a cikin damuwa irin wannan?" Maryam ta dube shi ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.