FreeArewaPen original
Kishi..... A tsakanin zubda jini!
- 1views
- 80chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
"Life is short, break the rules, forgive quickly, kiss slowly, love truly, laugh uncontrollably, and never regret anything that made you smile."
Sample · 1
🖤⚪KISHI..!!⚪🖤 ~_A Tsakanin Zubda Jini🩸_~ Mai_Dambu*Sadaukarwa ga Halimatu Kangiwa (halilsoss). Mrs J Moon. A'isha Fareedah Ya'u Nusaiba Sulaiman Ayuba jikalle na* *01*Huci yake kamar zuciyar shi tana ci da wuta, yana kallon fararrem takardan da aka ajiye Mishi. Idanun shi yana tara kwallar bakin ciki. Murmushi yayi tare da furza da iskar bakin shi. Gyara zaman medical glass din shi yayi , dattijon siyasa ɗan kimanin shekaru saba'in da bakwai. Dr Abdul Hamid Jamil Bagauda. Farin bafulatani kyakkyawar dogo da shi."Dr Yanzun abinda Mai Girma Gwamna Rabi'u Ado yayi mana ya kyauta?" inji PA, Murmushi Bagauda yayi tare da lumshe idanun shi yayi kafin ya bude akan P.A,"Ka kira Qarib ku tattara min kayana baki daya, ku bar m...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.