FreeArewaPen original
RUFAFFEN DUMA
- 1views
- 58chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
My name is Khairi, and I am a passionate writer who finds life in words. Writing is not just a hobby for me; it is my voice, my escape, and my power. I specialize in emotional and dramatic storytelling, especially stories centered around love, jealousy, deep affection, and human ...
Sample · Chapter 1
RUFAFFAN DUMA.Ummulkhair S Panisau.(Khairatup)1.(Kukan jirgin ƙasa a wata tsohuwar tasha.)Ruwan sama ake yi kamar da bakin ƙwarya hakan bai hana shi jin sautin kukan jirgin ba. Duk da kuwa ya sani wanann tsohuwar tasha ce da ta jima da daina moruwa. A hankali yake nutsawa ciki, ruwan sama na dukan tsohon rufin tashar da ya ɗauki shekaru bai yi aiki ba. Bishiyun daji sun rure kewayen ofishin, ƙofar shiga ta karye, tagoginta ma duk sun y duhu sun farfashe daga ɓarayi ɗaya ko ta sama ko ta gefe. Ana yawan cewa duk wanda ya shiga wanann wuri baya fita ba a ma sake jin wani labarinsa ko da wasa ko a ji wani bayaninsa. A cewar wasu ma akwai fatalwa a ciki wadda ke duk daren duniya sai an ji sautin kukan ta ko takunta shi yasa mafi akasarin lokuta ma ba a fiya yin hanyar ba.Ɗansanda ne mai ji da kan sa kuma mai gaskiya mara tsoro inspeta Samir Ibrahim Gadanya wanda aiki ya dawo da shi gari...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.