FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Episode 1
*MUGUN ICCE* *©Zahra Royal Star**ROYAL STAR WRITER'S ASSO......**Tsokaci*A rayuwa, ba zaka taɓa gane wanda yake sonka ko ƙinka gaskiya ba — sai wani abu mai girma ya riske ka. A irin wannan lokaci ne zaka gane matsayinka a zuciyar mutane. Wannan labari yana fito da gaskiyar da ke cikin zuciyar ɗan adam: *mutum mugun icce ne.*Koda makusantanka ne, koda jininka ne, kowa na iya cutar da kai. Zuciya bata da ƙashi, kuma amana tana da rauni mai sauƙin karyewa. Wannan littafi ya cika da cin amana — ba irin ta nesa ba, ta kusa, ta jini, ta aboki, ta masoyi — cin amanar da ke ragargaza zuciya.**Zaka karanta mamaki mai ban tsoro. Zaka ji raɗaɗin amana da ba za a iya mantawa da ita ba. Zaka gane cewa wanda ka ɗauka tamkar garkuwa… Shi ne ya jefa ka cikin ƙunci.Haka rayuwa take… *mutum mugun icce ne.*PAGE 1*House No 26, Gadon ƙaya, Kano State Nigeria*A hankali ta shiga buɗe idonta daya tara ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.