FreeArewaPen original
ABUNDA KA SHUKA…!
- 1views
- 3chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
JORJORH… ✍️
Sample · 1
Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarkatuhu Guys🥀 here with another💡A lamentable love story... no regrets In Shaa Allah. This is a work of fiction. Names, characters, places, and incidents are my products of imagination. Any resemblance to actual persons, living or dead, or actual events is purely coincidental💖💫GARGADIBan yarda a juya mini labari ba ko ayi amfani da wani bangare na labarin ko kuma satar fasaha. Don't plagiarize my work.RookieyMaamah💕💕Saadah🤍 you kept asking for a sequel.. can you read this? This is more than just a sequel to RUDANI. Another beautiful piece of work.Nancy🤍 ina ganin messages naki. Thank you for your care. My friends too🧤💕This is a completely different story from the MAHRAA I Intended to do before, but sure one of my cast here will be Mahraa because I liked the name.Pray for BORNO...AFTER! (Bayan wasu shekaru)Naaynah na zaune Affan in da ta kira ya shigo tareda zama gefenta yana miqa gaisuwa "Raheem!" kallonta yayi bayan sunan sa data kira "Alhaji ya fara maganan auren ka" yace "Haleemah tace na tura, she is done schooling" ya bata amsan flatly haka "Affan kanasan yarinyan nan kuwa?" Shiru yayi bai amsa ba, Haleemah is very beautiful and from a respected family "Naainah, it's not like I don't want to get married but think. That girl is from a respected family and she has connections too" shiru Naainah tayi ya gama "Yanzu mey kake nufi?" Girgiza kai yayi "Rafynaah zata dawo" dan karamin tsaki tayi jin abunda yace "Ka fa ajiye maganan Rafynaah gefe Affan. It's high time you started your family, I want to see my grandchildren before my death" girgiza kai yayi dan bai fahimta ba "Mahraa's baby is- "Ya isheni haka. Bansan sake jin sunan Mahraa bakin ka. Affan ka bar musu er su mana. Tun bayan rabuwan auren naku ka sake ganinta?" Girgiza kai yayi "Kasan mey ta haifa?" Nan ma girgiza kai yayi dan koh Naainah bata fada ba ya barta har abada amma the baby is innocent "Sannan har yanzu kaki yarda Rafynaah bata dawowa koh?" murmushi kawae yayi dan shi zaice zata dawo amma kar wani ya fada "Zan fadawa Alhaji ah tura gidansu ita Haleemah ayi komai ya wuce bansan shiririta, kuma bansan ganin ka ba aure haka nan" yace "May it be the best" murmushi tayi ganin abunda yayi kenan, tana mugun son Affan din nan kuma tanasan abunda zai sashi farinciki, tasan auren ba farin ciki zai sashi ba amma dole ne "Allah ya maka albarka Affan. I love you" gyad'a kai yayi dan yasan da haka shima, amsawa ne bazai ba "Sai Mashidah da Zaynab. Kai in ma ita Zaynab uwarta bazata bari tayi auren ba tun wuri ka samun Masheedah gaba ta fito da miji dan maganganu sun fara mun yawa" kallonta kawae yayi danshi kansa ya rasa mey ya hana Mashidah aure tunda tanada saurayin bawae batada ba, ace Zaynab Mama ta hanata toh mey dalilin Mash? "Or maybe she is afr...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.