FreeArewaPen original
Qauna
- 1views
- 4chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Page 2
By Hafsat Abdullahi *********** Zaune suke a gaban ƴar tsohuwar yayin da take ta musu faɗa akan abinda ya faru don kuwa sani driver ya zaiyana mata komai harma ta bada umurnin a kai motar gyara. Cikin qarfin hali Xulaihah tace Hajiya koyi haquri wllh bb ruwan mu nida Maryam duk laifin Ruqayyah da Ameera ne ta qare she mgnr tana sheshsheqar kuka don kuwa ita bata don faɗa musamman ma akan abinda bata da laifi, umurnin tashi su tafi Hajiya ta basu sannan i tama ta tafi don yin sallar magrib. Bayan duk sun tafi kowa ya nufi ɓangaren su, Maryam da Xulaihah ma suka nufi nasu ɓangaren kasancewar Maryam a nan take zaune tun dawowar ta gidan. Eh ina jinki sai ki nemi mai maki kwalliyar tunda nima ba zaki mani abinda nake so ba, qawar Ameera ta bata amsa bayan kiran ta da tayi a waya tana roqon ta da tayi mata make up kasan cewar ana ji da ita a garin a ɓangaren aiko itama ta nemi da sai ta samo mata number yayan Maryam tu kunna i ta kuma ta ce ba ma tasan duniyar da yake ba sakamakon ita basa shiri da shihakan yasa bata amsa mata ba, qawar ta ta ce ta kuma cewa na rantse ba zan maki ba sai kin nemo mani number shi, ba yanda ta iya dole ta amsa mata da to zan samo maki sannan ta kashe wayar, mahaifiyar ta dake zaune kisa da ita tace mai yasa ki ka amsa mata kin san ba iya samar mata zaki yi ba, ta mayar ma da umma amsar zan same ta a wayar Maryam mana ta yaya umma ta tambayeta ki jira ki gani umma hatta wannan gound ɗin ba ita zan saka ba na bada a yi mani wata ta musamman. Maryam****** Suna shiga ɗaki ta wuce ta yo alwala sannan ta zo ta ga batar da sallar magrib bayan ta gama ta ɗauki wayar ta da ke a silent aiko ta tarar da tarin missed call kiran yayan ta ta fara bi don ta kwana biyu ba ta kira shiba, yanke kiran yayi sannan ya kira tana ɗaga wa ta fara gaishe da shi cikin murna don kuwa har ga Allah tana qaunar yayanta kamar yanda shima yake qaunar ta, kamr yanda suka saba fara zaiyane ma juna abinda ke damunsu su kai sannan suka bawa juna shawara, bayan sun gama wayar cikin farin ciki ta kira saurayinta amma bai ɗauka ba tayi mashi kira na biyu shima bai ɗauka ba, bata ji daɗi saboda tasan fushi yake da ita akan ya kira ta bai sanya ba, text ta rubuta mashi na ban haquri ta tura mashi sannan ta buɗe data ta cigaba chatting, sallar isha aka kira hakan yasa ta tashi ta yi alwala tayi sallah da wowa tayi wajen wayar ta duba ko yayi reply amma ba ta gani ba fita tayi don cin abinci dandanan ta duba taga ko ya kira da haka har ta dawo ɗaki ta kwanta. Rahmah******* Farkawa tayi daga barcin da ya ɗauketa aiko taga ɗakin ta yayi duhu hakan ya tabbatar mata da dare yayi wayar ta ta kunna sai ta fara duba lokaci aiko da mamakin ta taga qarfe goma na dare tashi tayi ta nufi babban falo dake qasa, kai tsaye ta nufi keching ta silala indomie sannan ta dawo fa...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.