FreeArewaPen original
SHAFUKAN ƘADDARATA .
- 1views
- 22chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · PAGE 01
⚡ SHAFUKAN KADDARATA ⚡. STORY AND WRITTEN BY: Sumaiya M TUKUR (the Charismatic).GARGADI: Ban yarda ba, ban amince ba a sauya min labari, saboda hakin mallakata ce, a kiyaye.Wannan labarin kirkirarre ne, idan ya yi kama da rayuwar ki/ka, to arashi ne.01.Dandazon taron jama'a ne ke fitowa daga wani ƙaramin masallaci, sai raba goro da alawa ake yi, ga dukkan alamu ɗaurin aure aka yi a ciki. Daga can gefe kuwa wani kyakkyawan matashi ne cikin wasu sutura masu kyau na dai dai ƙarfinsa wanda suka ƙara fito masa da kyawunsa, fuskar sa ɗauke da kyakkyawan murmushi, sai faman gaisawa ya ke da mutane cike da murna da farincikin da ya kasa ɓoyuwa a fuskarsa. Suna nan tsaye wani dattijo ya zo inda suke, fuskarsa a haɗe kamar hadarin tsakiyar Augusta, yana isowa ya kamo hannun saurayin ya damƙa masa goro da alawa kana ya ce, "Gashi nan Hassan, ga goron ɗaurin aurenka, yau na sauƙe n...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.