Kowa Ya Daka Ta BadoFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

Kowa Ya Daka Ta Bado

  • 1views
  • 55chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Babi na ɗaya

Sanye yake da wata shuɗiyar shadda mai duhu lokacin da ya fito daga ɗaki zuwa falo. Ɗinkin jikin shaddar ya ɗan kama shi a wajen damtsen hannunsa da kuma ta ƙirjinsa alamun yana zuwa gym yana gina jikinsa. Matashi ne mai tsayi da ɗan hasken fata, ba zai wuce shekaru talatin da biyar ba. Kana ganin yanayin fatarsa ka san yana cikin hutu. Remote ya ɗauka a gefen TV ya ɗan rage ƙarar sautin sannan ya nufi inda matarsa ke zaune kan three seater da yarinya saɓe a kafaɗarta. Kyakkyawar mace ce mai baƙar fata wanda ke yalƙi. Ya miƙa mata hannunsa na dama, ta karɓa tana gyara masa cuff links ɗin hannun rigarsa"Ka canza kaya""Eh kar su raina ni"Ta yi ƴar dariya tana girgiza kai. Ta saka masa na ɗayan hannun. Ya saka babban yatsansa ya ya shafi kumatun ƴar shi da ke bacci ya ce "Sai na dawo""Kar ka manta fa, immediately after Ishaa" ya ɗaga mata kai alamun ya ji, ya yi ficewarsa. Motarsa...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters55
premium50
05

Babi na biyar

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
06

Babi na shida

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
07

Babi na bakwai

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
08

Babi na takwas

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
09

Babi na tara

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
10

Babi na goma

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
11

Babi na goma sha ɗaya

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
12

Babi na goma sha biyu

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
13

Babi na goma sha uku

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
14

Babi na goma sha huɗu

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
15

Babi na goma sha biyar

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
16

Babi na goma sha shida

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
17

Babi na goma sha bakwai

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
18

Goma sha takwas

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
19

Goma sha tara

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
20

Babu na ashirin

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
21

Babi na ashirin da ɗaya

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
22

Babi na ashirin da biyu

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
23

Babi na ashirin da uku

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
24

Babi na ashirin da huɗu

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
25

Babi na ashirin da biyar

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
26

Babi na ashirin da shida

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
27

Babi na ashirin da bakwai

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
28

Babi na ashirin da takwas

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
29

Babi na ashirin da tara

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
30

Babi na talatin

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
31

Babi na talatin da ɗaya

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
32

Talatin da biyu

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
33

Babi na talatin da uku

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
34

Babi na talatin da huɗu

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
35

Babi na talatin da biyar

Premium
Updated a month agoAvailable now
36

Babi na talatin da shida

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
37

Babi na talatin da bakwai

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
38

Babi na talatin da takwas

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
39

Babi na talatin da tara

Premium
Updated a month agoAvailable now
40

Babi na arba'in

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
41

Babi na arba'in da ɗaya

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
42

Babi na arba'in da biyu

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
43

Babi na arba'in da uku

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
44

Babi na arba'in da huɗu

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
45

Babi na arba'in da biyar

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
46

Babi na arba'in da shida

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
47

Babu na arba'in da bakwai

Premium
Updated a month agoAvailable now
48

Babi na arba'in da takwas

Premium
Updated a month agoAvailable now
49

Babu na arba'in da tara

Premium
Updated a month agoAvailable now
50

Babu na hamsin

Premium
Updated a month agoAvailable now
51

Babi na hamsin da ɗaya

Premium
Updated a month agoAvailable now
52

Babi na hamsin da biyu

Premium
Updated a month agoAvailable now
53

Babi na hamsin da uku

Premium
Updated a month agoAvailable now
54

Babi na hamsin da huɗu

Premium
Updated a month agoAvailable now
55

Babi na hamsin da biyar/ƙarshe

Premium
Updated a month agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play