FreeArewaPen original
BARIKI DA KUD'I
- 1views
- 40chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
💦💦💦💦💦💦💦💄BARIKI DA KUD'I 💸🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧Following this link to *** group *** love ❤🔥care 🤗and romantic 💋story *Daga Alk'alamin Pinky Darling 💋Mrs Jay **BOOK ONE * PAGE * 1&2" Haba Samha Yanzu Haka nayi dake tun safe da kika fita sai yanzu kika dawo to Wallahi keji na rantse Allah ne kad'ai zai kwace ki a hannuna sha-she kawai karuwa y'ar wahala. "Wasu zafafan hawaye ne suka zubowa Samah ta kalle matar ubanta tace "Kega Inna Wallahi karki sake kirana da karuwa saboda duk abinda na aikata babu wanda ya sakani idan bake ba, ita Hajara idan ba karuwa ba kwartuwa mecece ita ? Kaf unguwar nan an san biyar mazan mutane takeyi ni kuma sai dai a sameni gida, kuma bari kiji in gaya miki birni zan shiga ai katau saboda naga alamun mazan garin nan ba kud'in kirki ne dasu ba. ""Kan uba lallai...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.