FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Salis Adam (S-Reza) Marubucin littattafan Hausa, sannan kuma ɗalibin ilimi. Alhamdu lillah! I Love All fans with one Hart🥰
Sample · Chapter 1
TAZARA!New story©By S-Reza. GARGAƊI⚠️Ban yarda wani/wata ya sauya min littafi ko ta wani siga batare da izini ba, yin hakan babban kuskure ne wanda zai iya kai mutum da yin dana sani. Labarin Tazara ƙirƙirarran labari ne. Ina roƙon Allah ya bani ikon rubuta alkairi, yasa yadda aka fara lafiya mu kammala shi lafiya.Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Ƙai!MABUƊIAure ya ɗauru, Allah ya bada zaman lafiya, yasa abokan arziƙi ne, Ubangiji yasa mutuwa ce kaɗai zata raba, wannan amare da angywaye Allah ya basu haƙurin zama da junansu!" Shine sautin da ya karaɗe ƙofar gidan, wanda sautin Muryar ya dangana har cikin gidan, kowa sai murna yake da wannan babban aure na Samari goma sha biyu da ƴan mata goma sha ɗaya wanda gidan marayun suka aurar ga junansu. Sosai gidan ya karaɗe da farinciki daga manyan har yaran. Yayi da wasu suke murna akan wadatuwar mahallin da zasu samu, wasu kuma suna murna...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.