A BAR WA RAI!Free

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

A BAR WA RAI!

  • 1views
  • 22chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Salis Adam (S-Reza) Marubucin littattafan Hausa, sannan kuma ɗalibin ilimi. Alhamdu lillah! I Love All fans with one Hart🥰

More from @reza12

Sample · Chapter 1

ABARWA RAI!❣️S-Reza✍️JAN HANKALI!Abarwa rai abun da take so shine daidai a gareta koda kuwa wannan abun bashi da inganci a tare da ita. Shin kun taɓa ganin yadda ake yin soyayya da rai bada zuciya ba? Shin da gaske idan aka hana rai abun da take so ana iya samun matsala!?. Labarin Abarwa rai labarin soyayya ne mai ɗauke da abun mamaki da kuma kuskuren so. Ina wanda suka karanta littafin Amera da Adam? Ina fatan dai baku manta da wacece Haura ba, wacce take zaune a gidan su Adam da Amera bayan ta musulunta kuma ta rasa gaba ɗaya iyayenta. To ina muku albishir cewar labarin ta ne da wani malamin makarantar su. Shin yaya zaman Haura a gidan su Amera da Adam? Shin Adam na sonta da gaske? Idan haka ne Amera zata yarda? Muje zuwa cikin labarin domin jin yadda zata kasance!.GARGAƊI⚠️Kuskure ne yin amfani da wani sashe daga cikin wannan labarin ba tare da neman izini ba. Wannan littafin ƙirƙirar...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters22
premium15
08

Chapter 8

Premium
Updated 7 months agoAvailable now
09

Chapter 9

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
10

Chapter 10

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
11

Chapter 11

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
12

Chapter 12

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
13

Chapter 13

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
14

Chapter 14

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
15

Chapter 15

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
16

Chapter 16

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
17

Chapter 17

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
18

Chapter 18

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
19

Chapter 19

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
20

Chapter 20

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
21

Chapter 21

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
22

22 complete end

Premium
Updated 8 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play