FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Am so proud to be a hausa writer.
Sample · HAMAL Chapter 1
HAMAL arewabook@ayshadansabo ©️ Ayshat Dansabo lemu Chapter 1 Hadari ne sosai a garin yayi baƙi ƙirin alamun dab ake da saukar da ruwan sama,ƴan matan guda uku na hango suna tafiya ahankali tamkar basu damu da ganin baƙin hadarin dake cida alamun kowani lokaci ruwan saman zai iya kecewab.Kowaccensu sanye take cikin shiga ta mutunc domin hijab ne ajikinsu wanda ya sauka har ƙasa,kyawawa ne tamkar su sukayi kansu.Wacce bata kai farin fatar sauran bane na hango damuwa kwance ƙarara a saman fuskarta tana mai duban mai blue ɗin hijab din cikin tare da faɗin,"Oh! Allah,Badeeya ku kalli fa garin yadda yayi fishi yana cida ruwan dab yake da kecewa,kuma sanin kanku ne koya ruwa ya dokeni sai nayi zazzaɓi."Ta ƙare maganar tamkar za ta rushe da kuka.Wacce aka kira da Badeeya ne ta kalli ɗayan tare da faɗin,"Afnan kinji abinda Hamal take faɗi ko,oya saimu ɗaga ƙafa koma samu mu ƙarisa t...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.