FreeArewaPen original
RIKITACCIYAR ALAĆA
- 1views
- 54chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample ¡ 1
*Godiya*_Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga rayayye kuma tsayayye, mai rahama da jin Ćai, tsira da aminci su Ćara tabbata ga annabin rahama Sallallahu alaihi Wasallama tare da iyalinsa da kuma sahabbansa, da duk waÉanda suka bi shi izuwa ranar Ćarshe.__Labarin *RIKITACCIYAR ALAĆA* aiki ne na ĆirĆira, ba a yi shi don cin zarafin wani ko wata ba, idan har ya yi daidai da labarin wani ko wata, to a Éauka arashi ne._*Gargadi*_Littafin *RIKITACCIYAR ALAĆA* mallakar marubuciya ne haĆiĆa, ban aminta a juya shi ta kowanne siga ba sannan kada a haÉa min Pdf, txt, ko doc. Ban amince a karanta shi a kowacce kafa ta sadarwa ba sai da cikakken izinina._*Jinjina*_HaĆiĆanin jinjina gare ku masoyana take, ku Éin Ni ce kuma nima ku ne, ina matuĆar godiya da Ćaunar ku gare Ni Allah ya bar zumunci da Ćauna.____________________________________________________*TAKUN FARKO**BABI NA 1**Not just the beginning...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.