✦  𝘿𝘼𝙍𝙀 Ɗ𝘼𝙔𝘼 ✦*  
_ 𝑨𝒍𝒍𝒂𝒉 𝒌𝒂𝒏𝒚𝒊 𝒃𝒂𝒕𝒖𝒓𝒆._ Soyayya 💔💔😍Free

ArewaPen original

Non-fictionFreeCompleted

✦ 𝘿𝘼𝙍𝙀 Ɗ𝘼𝙔𝘼 ✦* _ 𝑨𝒍𝒍𝒂𝒉 𝒌𝒂𝒏𝒚𝒊 𝒃𝒂𝒕𝒖𝒓𝒆._ Soyayya 💔💔😍

  • 1views
  • 6chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

_PRETTY SK ce_ *"I am a writer — not for fame or fortune, but because I find purpose in breathing life into stories that touch the heart and awaken the soul. My tales carry lessons, love, secrets, and unspoken dreams. Through writing, I create a world where pain finds healing, l...

More from @prettys01

Sample · PAGE🔟⏩1️⃣2️⃣

PAGE🔟.⏩1️⃣2️⃣._________Yau sai nishaɗi take yi saboda zuwan su Ummi, ko wajen aiki ta ƙi zuwa saboda su, tare da Ammeey suka fara aiki girki, har zuwa lokacin da ta kintata ya kamata ta je ɗauko su, jallabiya ta zura ɓaki, ta yi rolling Vail sannan ta ɗau carkey, sneakers black ta zuwa tana fita compound. Motarta ƙirar Ferari ta shiga, already getman ya buɗe gidan sai ta yi waje, tana driving tana bin wayar larabcin da ke tashi a gidan radio, waƙan yabon Annabi ne, *Annabi* wanda take mutuwar so, tana son annabi fiye da komai da kowa, (```Allah ya ƙara ma Annabi daraja, Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama ❤️🙏```). Tana jin tana bin waƙar da rausaya kai. Waƙan na ƙare wa aka sanya wani.“Ana shuftik, itî simánà, yab-li-bi tik-tik, uhmmm......” har zuwa baitin ƙarshen, yau ta fara jin waƙan dan haka ta natsu ta gama saurara, yana ƙare wa tace.“Hmmmm Soyayya ko hauka, amma fa mawaƙ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters6
premium3
01

PAGE3️⃣⏩4️⃣

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
02

PAGE5️⃣⏩6️⃣

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
03

PAGE7️⃣⏩8️⃣

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
04

PAGE🔟⏩1️⃣2️⃣

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
05

PAGE1️⃣3️⃣⏩1️⃣4️⃣

Free sample
Updated 8 months agoAvailable now
06

LAST FREE PAGE'S 1️⃣6️⃣⏩1️⃣8️⃣

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play