RA'AYIN ZUCI..!Free

ArewaPen original

FantasyFreeOngoing

RA'AYIN ZUCI..!

  • 1views
  • 10chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · The beginning of my destiny

*RA'AYIN ZUCI...* Marubuciya: ZMChubaɗo *warning ⚠ this is my book and the copyright is mine alone. So Please don't change it for me in any way without my permission don girman Allah🙏* بسم الله الرحمن الرحيم CHAPTER: 1 Kaduna State 1:00pm Juyawar da kaina keyi ya sa na fara ƙoƙarin Jan ƙafafuna waƴanda ke barazanar sagewa a lokacin da na tsinkayi furucin Yusuf Attahiru. firgici da tsoro mai tsanani ne su kai min dirar mikiya, cikin gajeran lokaci naji Zuciyata ta na barazanar tsinkewa. Da ƙyar nake iya jan numfashi, cikin ƙarfin halin da ya yi mini saura na fara ƙoƙari gaiyato jarumtar da na rasa tun lokacin da na tsaya a bakin ƙofar ofishin Doctor Umar, Nadama da tarin da na sani ne suka dabaibayeni, cikin gajeran lokaci suka kashe tasirin duk wata jijiyar jini dake kai saƙo cikin curin ƙwaƙwalwar dake ɓoye a cikin kaina. "Innanillahiwainna'ilaihiraji'un" Na furta a cikin wani gajiy...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters10
premium0
01

The beginning of my destiny

Free sample
Updated a day agoAvailable now
02

Chapter : 2 (the Criticism)

Free sample
Updated a minute agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play