FreeArewaPen original
A CIKIN IDO...
- 1views
- 78chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
✍️ Online Writer | 🎤 Motivational Speaker | 📢 Business Promoter Known as SaNaz_deeyah n Habibtyn Habibi, I use words and voice to inspire and help businesses shine.
Sample · Shafi Na 1
A CIKIN IDO... Ake tsawuryaWattpad @SaNazdeeyah_Arewapen@sanaztyFacebook @Habibtyn HabibiHeart touching love story🥰KARAMCI WRITERS ASSOCIATION[karamci tushen mu'amula tagari]*Bismillahir rahamanir rahim, gani tafe da wani ƙayataccen labari fatan zai amfane mu baki ɗaya.*11 May 2022 Shafi Na Ɗaya_________Da gudu ta faɗo ɗakin tana haki. Gefen tsohuwar katifarsu ta zauna, tare da dafe ƙirjinta da hannu, tana maida numfashi. Yanayin hakin da take, yayi kama da wadda tayi gudu na ceton rai."Maheer!" Ta furta sunan a fili, cikin wata kasalalliyar murya. Tashi tsaye tayi, tare da cire dogon hijab ɗinta kalar ƙasa (brown). Kallo ɗaya zakayi mata kasan cewa ita ɗin Hausa-Fulani ce, fatarta na da ɗan duhu kaɗan(Chocolate) bata da jiki, kuma bata da rama, zamu iya ajjeta a tsaka-tsakiya, tana da matsakaicin tsayi, doguwar fuska gareta mai ɗauke da ƙaramin baki, manyan idanu sai dai h...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.