SO DA HAWAYE!Free

ArewaPen original

RandomFreeOngoing

SO DA HAWAYE!

  • 1views
  • 21chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1-2

💫SO DA HAWAYE 💫           Na    UMMUH EYSHAL      ✍️Mrs Alkali.*MARUBUCIYAR**MATAR UBA**ZAƁİ NA....PAID**INUWAR GIGIN'YA* *WATA KAWAR* *BAZAWARA* *SIRRIN YA'MACE**ƘAUNA DA ƘADDARA...PAID*     *AND NOW**SO DA HAWAYE**BISSIMILLAH**Da sunan Allah Maɗaukakin Sarki, Mai rahama, Mai jin ƙai, wanda babu wani abu dake gudana  face da izininSa.**Na fara wannan rubutu ne ina mai neman yardar Allah, kariyarsa da shiriya a cikin kowace kalma da zan rubuta. Ina roƙonSa Ya sanya wannan aiki ya zama na alheri, ya zama darasi ga mai karatu, ya zama haske ga zukatan da ke cikin duhu.**Ya Allah, Ka tsarkake ni daga nuna son rai, Ka tsare ni daga zalunci a rubutu, Ka sa abin da zan faɗa ya kasance gaskiya tare da hikima. Ka sanya wannan labari ya gyara zukata, ya faɗakar da masu jira, ya ƙarfafa masu rauni, ya kuma nuna cewa babu ƙaddara face da hikimarKa.**Duk wani alheri da ke cikinsa, daga GareKa yake.**Duk wasu kura-kurai, daga gare ni suke—Ka gafarta min.**Ya Allah, Ka karɓi wannan aiki a matsayin ibada, Ka sanya shi ya zama sanadin alheri a rayuwar marubuciyar da masu karatu.**Amin.**Wannan labarin yafaru a gaske (True Life Story), ne . Abubuwan da ke cikinsa sun faru da gaske a rayuwar wani/ wata.** Ban fara rubuta wannan labari ba sai da sahihin izini da yardar wanda abin ya faru da ita, domin kare mutuncinta da martabarta. Duk sunaye, wurare ko wasu bayanai da aka sauya, an yi hakan ne domin kariya ga mutunci, ba don sauya gaskiyar labarin ba.**Manufar wannan labari shi ne fadakarwa, darasi da tunatarwa, ba don tozarta kowa ba .**Duk wani kamanceceniya da wasu rayuwa ko mutane, ba da gangan aka yi ba, face darasin da rayuwa ke koyarwa.**GARGADI*Dukkan haƙƙoƙin mallaka na wannan littafin na marubuciya ne, Mrs Alkali (Ummuh Eyshal).Ba a yarda kowa ya kwaikwayi, ya kwafi, ya sake bugawa, ya wallafa, ya yada, ko ya fitar da wani ɓangare ko duka wannan littafi ta kowace hanya ba—ta rubutu, murya, bidiyo, ko na’ura ta zamani—ba tare da sahihin izini daga marubuciyar ba.Duk wanda ya karya wannan doka, ya san cewa ya take haƙƙin marubuciya ne, kuma zai fuskanci matakin da ya dace bisa doka da ƙa’idojin kare haƙƙin mallakar fasaha.Wannan gargadi ya shafi kowa ba tare da banbanci ba.*SADAUKARWA*Na sadaukar da wannan littafi ga iyayena, tushen rayuwata kuma dalilin tsayuwata.Ga mahaifina, jarumi ba tare da takobi ba, wanda ya ɗauki nauyin rayuwana  a kafadunsa domin in tsaya da ƙafa ta. Kalaman sa, shawarwarin sa, da addu’o’in sa sun zame min fitila a cikin duhun rayuwa. Allah Ya tsare ka, Ya ƙara maka lafiya da tsawon rai mai albarka.Sannan ga mahaifiyata marigayiya, sarauniyar zuciyata. Ko da bama tare dake a cikin duniyar nan, ruhinki bai taɓa rabuwa da ni ba. Na...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters21
premium15
07

13&14

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
08

15&16

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
09

17&18

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
10

19&20

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
11

21&22

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
12

21&22

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
13

23&24

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
14

25&26

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
15

27&28

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
16

29&30

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
17

31&32

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
18

33&34

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
19

35&36

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
20

Chapter 37&38

Premium
Updated 25 days agoAvailable now
21

Chapter 39&40

Premium
Updated 6 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play