FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Dr Zarah Ahmad Shararriyar marubuciyar romantic love Hausa novels.
Sample · 1&2
💦💦 *JINSI BIYU*💦💦Romantic love with sexy story 🥳🥳 Writer by Autar alheri✍️💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦Marubuci yar 👇IZZAR MULKIAL'AJABIN MASARAUTAME & MY LION SIRRI ƁOYAYYE ANDOTHERS 🤷Yau kuma munzo da wani sabon kabcen💃 wanda bazance komai akaiba sedai kawai mu kabta aciki masu karatu domin ku ganewa idonku👀 abinda yazo dashi. *HAPPY SALLAH OLL MY LOVELY MUSLIM*🤝❤️Bismillahirahamanirahim. Ya Allah yadda zan fara book ɗinnan cikin amincinka da yaddarka rabbi Ka nunamin nagama lpy cikin sahalewarka alfarmar sayidissadati. 🤲Book 1Page 1&2"Ƙasar Siriya, wata hamshaƙiyar masarauta na hango wanda faɗin girma da tsaruwarta ɓata lokacine, sedai kallo ɗaya zakama masarautar ka tabbar da cewar babbar masarauta ce me ɗimbin tarihi a cikin ƙasar Siriya, masarauta ce wadda babu kam...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.