FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
"[Hamma Abdul/Dan Salma], "Marubuci, makaranci, kuma mai fashin baki kan al'amuran yau da kullum ta hanyar adabi. Burina shi ne in samar da labaran da za su nishadantar, su fadakar, sannan su dore a zukatan masu karatu. Ina amfani da alkalamina wajen fito da kyawun al'adun Haus...
Sample · page 1&2
⏳⏳ *BIYU BABU* ⏳⏳ _MALLAKIN:DAN SALMA_ ~MARUBUCIN"~ *INUWAR KAKA FANSAR JINI AZUMIN LADO GURBIN MASOYA AND NEW BIYU BABU * Wannan littafin banyi shi dan cin zarafi ko mutunci ga kowa ba, Sai dan faďakarwa ilmantarwa, haďi da Nishaďan tarwa.Hakkin Mallaka nawa ne, ban yarda a juyaminshi ta kowacce siga batare da izinina ba, dan haka a kiyaye."Wani sa’in, kwaɗayin samun ƙari shine silar babban rashi. Adnan ya tsinci kansa a mararrabar rayuwa, inda ya zama dole ya zaɓi ɗaya tsakanin muradin zuciyarsa da kuma ainihin buƙatarsa. To amma, wane hali zai shiga idan babban buri ya tunzura shi har ya nemi haɗiye duka biyun lokaci guda? Shin zai iya daka su ya sha ne, ko kuwa zai tsinci kansa a matsayin wanda biyu babu ta ritsa da shi—ya rasa wannan, ya rasa wancan?"_______________1&2 _B...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.