FreeArewaPen original
ZAFIN WUTA
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
โHello my lovely fans ๐! My name is Maryam โ Iโm passionate about writing and I love sharing thoughts and stories that touch the heart. I believe in truth, love, and friendship. Iโm so happy to have you with me on this journey of words and life โค๏ธ๐.โ
Sample ยท ZAFIN WUTA
๐ฅ๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐๐๐ฅLABARI ME CIKE DA BAN TAUSAYI,๐ฉMATSANANCIYAR DAMUWA,๐ญKUNCIN CUZIYA,๐SADAUKARWA,๐ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.๐๐WRITING BY MARYAM STAR โญโญ YAR BAIWAR JJRT.MARUBUCIYAR๐โ๏ธ RAYUWAR SAMHAD DAFIN MACIJI A DAREN AURENA AND NOW ZAFIN WUTA๐ฅPAID BOOKSEASON ONE Chapter 1-5ุจุณู ุงููู ุงูุฑุญู ู ุงูุฑุญูู .LEGOS NIGERIAUNGUWAR AGEGEWani ฦwararaษaษษen gida ne ginin ฦasa wanda ko arzikin shahen siminti bai samu ba, gida ne ฦarami sosai kuma marar tsayo dan dama waje za'a iya hango kaiwa da komowar mutanen gidan.Da gudu na fito daga cikin kurkukun gidanmu wa ni dattijo biye da ni hannunshi riฦe da zabgegiya bulala irinta dukan dawakai, gudu ni ke iyakar ฦarfina tare da ihun neman agaji dan saura ฦiris Dattijon ya kama ni damma ina zillewa.Shawo kwana yai hannu shi riฦe da jakar bakko, lokacin da ni ke ฦoฦarin bige shi insha kwanar nima, caraf na ji anriฦe hannuna da mugun ฦarfi, wa ta iriyar ฦara na saki tare da gantsarewa jin saukar duka a jikina, kafin in aje numfashi na sake jin saukar wa ta bulalar a bayana aiko na sake gantsarewa tare da kai gwuiwoyina ฦasa saboda yanda zafin bulalar ya ratsani, rufe ni yai da duka babu ฦaฦฦautawa yayinda har lokacin ba'asakarmin hannuna ba, birgima ni ke a ฦasa ina bayarda haฦuri tare da neman agajin jama'a amma babu wanda ya kula ta kaina.Sai da wannan dattijon yai min lis yanda ko hannuna ba na iya ษagawa saboda tsabar yanda na daku sannan ya rabu da ni, wannan matashin kuma wanda ya riฦe hannuna bai sake ni ba har aka gama dukana, bayan dattijon ya juya ya na sababi kamar ze haษe harshenshi saboda masifa ya koma ya shige cikin gida ba tare da ya kula da ko hijabi babu a jikina ba, daga ni sai doguwar riga irinta shan iska wacce duk ta jeme ta ji jiki, kaina ko atziฦin ษan kwali babu sai baฦin sisilkan gashina da ya sauka har tsakiyar bayana, sanadiyar burkiษa da nai duk ฦasa ta cika min gashi da jiki.Cike da raษaษin zuciya na tashi ina karkaษe jikina har lokacin ban daina kuka ba kuma hannuna na riฦe da na wannan matashin.Baice da ni komi ba ya ja hannuna ina turjewa amma bai tsaya ba sai da ya sada ni da cikin gidanmu, a gaban wannan dattijon wanda ya yi min duka ya sake ni tare da komawa gefe inda wa ta farar matashiyar ma ta ke zaune ta yi tagumi hannu biyu."Mama barka da wuni, munsame ku lafiya."Matashin ya katse ta daga tunanin da ta ke."Lafiya lau Hashim fatan ka dawo lafiya ya hanya ?"."lafiya lau Alhamdulillah, ga wannan."Yai maganar ya na miฦo ma ta bakkon hannunshi.Cikin sassauta fuska ta amshi ledar tare binshi da addu'a.Amsawa yai...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.