Free chapter 路 Read without an account

ZAFIN WUTA

by Maryam Star 路 ZAFIN WUTA

馃敟饾悪饾悁饾悈饾悎饾悕 饾悥饾悢饾悡饾悁馃敟
LABARI ME CIKE DA

 BAN TAUSAYI,馃槱
MATSANANCIYAR DAMUWA,馃槶
KUNCIN CUZIYA,馃挃
SADAUKARWA,馃拰


ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.馃拫馃挊



WRITING BY
    MARYAM STAR 猸愨瓙
       YAR BAIWAR JJRT.


MARUBUCIYAR馃搾鉁嶏笍
    RAYUWAR SAMHAD
       DAFIN MACIJI
          A DAREN AURENA
             AND NOW
                ZAFIN WUTA馃敟


PAID BOOK
SEASON ONE 
   
Chapter 1-5

亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲.

LEGOS NIGERIA

UNGUWAR AGEGE

Wani 茩warara蓳a蓳蓳en gida ne ginin 茩asa wanda ko arzikin shahen siminti bai samu ba, gida ne 茩arami sosai kuma marar tsayo dan dama waje za'a iya hango kaiwa da komowar mutanen gidan.

Da gudu na fito daga cikin kurkukun gidanmu wa ni dattijo biye da ni hannunshi ri茩e da zabgegiya bulala irinta dukan dawakai, gudu ni ke iyakar 茩arfina tare da ihun neman agaji dan saura 茩iris Dattijon ya kama ni damma ina zillewa.
Shawo kwana yai hannu shi ri茩e da jakar bakko, lokacin da ni ke 茩o茩arin bige shi insha kwanar nima, caraf na ji anri茩e hannuna da mugun 茩arfi, wa ta iriyar 茩ara na saki tare da gantsarewa jin saukar duka a jikina, kafin in aje numfashi na sake jin saukar wa ta bulalar a bayana aiko na sake gantsarewa tare da kai gwuiwoyina 茩asa saboda yanda zafin bulalar ya ratsani, rufe ni yai da duka babu 茩a茩茩autawa yayinda har lokacin ba'asakarmin hannuna ba, birgima  ni ke a 茩asa ina bayarda ha茩uri tare da neman agajin jama'a amma babu wanda ya kula ta kaina.

Sai da wannan dattijon yai min lis yanda ko hannuna ba na iya 蓷agawa saboda tsabar yanda na daku sannan ya rabu da ni, wannan matashin kuma wanda ya ri茩e hannuna bai sake ni ba har aka gama dukana, bayan dattijon ya juya ya na sababi kamar ze ha蓷e harshenshi saboda  masifa ya koma ya shige  cikin gida ba tare da ya kula da ko hijabi babu a jikina ba, daga ni sai doguwar riga irinta shan iska wacce duk ta jeme ta ji jiki, kaina ko atzi茩in 蓷an kwali babu sai ba茩in sisilkan gashina da ya sauka har tsakiyar bayana, sanadiyar burki蓷a da nai duk 茩asa ta cika min gashi da jiki.
Cike da ra蓷a蓷in zuciya na tashi ina karka蓷e jikina har lokacin ban daina kuka ba kuma hannuna na ri茩e da na wannan matashin.

Baice da ni komi ba ya ja hannuna ina turjewa amma bai tsaya ba sai da ya sada ni da cikin gidanmu, a gaban wannan dattijon wanda ya yi min duka ya sake ni tare da komawa gefe inda wa ta farar matashiyar ma ta ke zaune ta yi tagumi hannu biyu.

"Mama barka da wuni, munsame ku lafiya."

Matashin ya katse ta daga tunanin da ta ke.

"Lafiya lau Hashim fatan ka dawo lafiya ya hanya ?".

"lafiya lau Alhamdulillah, ga wannan."

Yai maganar ya na mi茩o ma ta bakkon hannunshi.
Cikin sassauta fuska ta amshi ledar  tare binshi da addu'a.

Amsawa yai tare da tashi ya koma wajen wannan dattijon shima ya gaida shi tare da zaro ku蓷a蓷e daga cikin aljihunshi ya ba shi tare da fa蓷in.

"Abba ga wannan babu yawa anyi cefane, kuma idan andawo daga sallah idan baku komi ina son mu蓷an tattauna."

"Ah bakomi Hashimu yaron albarka, ina gaya maka kaf gidannan babu me hankalinka ubangiji Allah ya biyaka da gidan aljanna."


Ya fa蓷a tare da zuran ku蓷in a aljihun rigarshi.

Kallo Hashim yai tare da fa蓷in.

"Mubeenah ki tashi ki yi alwala lokacin sallah ya gabato."

Cikeda masifa Abba yai caram ya ce.

"Yauwa Hashimu gara da Allah ya kawoka a daidai wannan lokacin, wallahi na gaji da halin wannan yarinyar, na gaji da nunamin ita yanzu ta kangare ta balage, kullum cikin janyomin hasifa da tashin hankali ta ke, ace yarinya rai 蓷aya amma ta addabi rayuwata ta hana ni sakat, banda damar gindaya doka a gidana sai wannan masifatattar ta nuna ban isa da ita ba, to na gaji wallahi ta kaini 茩arshe na 茩ure da bango, kodai ta nemi aiki inda za ta dinga ciyar da kanta ko kuma ta fito da mijin aure in aurar da ita in huta, Allah yana gani na gaji da ri茩on wannan yarinyar."

茦a茩茩arfar ajiyar zuciya Hashim ya sauke, a cikin zuciyarshi ya na karanto A'uziyya jin irin kalaman da Abba ya ke jifar 拼ar cikinashi kamar ba shi ya tsugunna ya kawo ta duniyar ba.

Fice wa sukai daga gidan zuwa masallacin da ke cikin kayi don gabatar da Sallar La'asar.

Mama ce ta tashi daga inda ta ke zaune ta nufi Mubeenah ta 蓷ago ta tare da kama hannunta suka shiga cikin wani 蓷aki me 拼ar 茩aramar 茩ofa, akan wa ta jemammiyar katifa ta zaunar da ita, itama ta zauna tare da kama hannun Mubeena cikin na ta, cikin nuna damuwa ta ce.

"Mubeenah! tabbas Abbanku baya kyauta, sam abubuwanda ya ke miki ba su dace ba, musamman zafafan kalaman da ya ke yawan jifanki da su masu kama da ZAFIN WUTA saboda muninsu, bazan ja da baya ba wajen sake jadadda ma ki cewa ki 茩ara ha茩uri akan wanda kike yi a yanzu, komi zai wuce kamar ba'aiba wuya ko 茩unci basa ta蓳a dawwama, bayan wuya sai da蓷i, kicigaba da ha茩uri da 茩addararki, jarabawace Allah ya ke jarabtar ki da ita, idan kika jure nan gaba zakiyi alfahari da hakan, tabbas Ubangiji ya na son ki tunda har ya  jarabce ki da rayuwa me cike da tarin 茩alubale gami da tukitattun al'amurra, ki ci gaba da yin addu'a akan Allah ya za蓳a ma ki abin da ya ke alkairi a gare ki, da yardar Allah kina tare da nasara."

Zafaffan hawaye ne suke ambaliya akan fuskata, yayinda nike tunanin shi har tsawon wane lokaci zan 蓷auka ina fuskantar 茩alubalen rayuwa, har zuwa yaushe Allah zai dube ni ya sau茩a茩amin lamurrana kamar sauran mutane, ina so inyi farin ciki kamar kowa, ina so inzama kamar sauran mata sa'annina wa蓷an蓷a ke rayuwa cike da farin ciki.

Shafa bayana Mama ta ke alamar rarrashi, a zuciyarta ta na matu茩ar tausayamin da irin rayuwar da na tsinci kaina.

Mun 蓷auki lokaci a hakan gani da Mama tai lokacin  Sallah na 茩urewa ya saka ta lalla蓳a ni muka fice a tare dan gabatar da Sallah akan lokaci,  da kanta ta zubamin ruwa a 茩aramar butar da ita ka蓷ai ta rage mana a gidan, kamar talauci a kanmu ya 茩are, kullum ina Allah wadai da irin hallayar Abba ta mama茩o da bin diddigi, Abba ya kasance cikin irin mutanenan masu hannun 拼an dambe, ga son banza muddin zai 茩yalla ido ya hangi mutum da 蓷an mai茩o ba shakka sai yasan yanda yai wajen ha蓷a ala茩a da shi ta yanda zai yagi rabonsa.

Shiga ban蓷akinmu wanda ya kasance 蓷an 茩u茩ut, sam baya da fa蓷i sai tsawo shima ba canba, ra蓳ewa naj gefe na malala ruwa a 茩asa sannan na biya bu茩atata na fito, alwala na gabatar cikin nutsuwa tare da godewa Allah da ya yo ni cikin hasken musulunci, yanda ruwan alwata ke bin muguji ya na gudana haka damuwar da ta cunkushemin zuciya ke kwaranyewa saboda 茩arfafa iymani na da nai a lokacin da nike alwala dan ganawa da mahaliccina.

ZAFIN WUTA LITTAFIN KU茒I NE AKAN NAIRA 500 KACAL.

TA KU HAR KULLUM
MARYAM STAR.

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol