FreeArewaPen original
INUWAR BAYA (Tale of Haseena)
- 1views
- 5chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · PROLOGUE/ GABATARWA
"Wasu mutane ba sa shiga rayuwarka don su zauna; suna zuwa ne su cece ka, sannan su bace kamar inuwa. A daren da mutuwa ta yi wa motarsa kawanya, wata inuwa ta bayyana daga cikin duhun daji... HASEENA! Ta ceci rayuwarsa, sannan ta bace ba tare da barin suna ko fuska ba....Sai takalmi guda daya tak. Dr. Hussain, fitaccen likitan kwakwalwa da ya saba warkar da raunin wasu, amma shin zai iya magance raunin da ya riga ya zama jiki a tare da ita? Ko kuwa haduwarsu za ta sake bankado tsofaffin miki da aka dade ana boyewa? Abubuwa sun kara rikicewa lokacin da Dr. Hussain ya gano cewa macen da ta cece shi, ita ce macen da kaninsa, Detective Khalid, yake nema ruwa a jallo...Macen da duniya ta kora. Shin tsakanin zuciyarsa, aikinsa, yan uwantaka, da shari'a, wanne zai zaba? Shin zai iya warkar da zuciyar da aka riga aka farfasa, ko kuwa 'INUWAR BAYA' za ta hadiye su gaba daya?" Boom. 💥 Do you hea...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.