FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
*Lost in the world of words and emotions🖤* If you crave deep characters, unexpected twists and a touch of deep Love and Romance - Welcome to my world✨ I'm Nigerian🇳🇬 I love to read and write ✍️
Sample · 01
BAUCHI ATBU Teaching hospial. Dakin asibiti ne madaidaici inda wutar dakin fitilan dake tarr take haske duk wani abu dake cikin dakin. Y’ar windown dakin a bude take labulen da aka mata rufa dashi a janye an tsakale shi tsakanin rodin windown hakanne ya saka iska mai dadi ta wannan safiyar take shigowa ta cikin net din jikin windown zuwa cikin dakin. Marar lafiyar dake kwance saman gadon dakin karamar yarinya ce mai kimanin shekaru sha daya tana baccinta yayinda aka mata rufa da zanin gado fari. Layar drip ce sakale a d’an karamin hannunta ruwan da ake kara mata na diga ahankali suna bin layar zuwa cikin jijiyarta. Wata dattijuwar mata na zaune kan kujerar da aka tanadar ma masu ziyara a dakin tana magana da wata mata dake tsaye a gabanta ta jingina jikin y’ar durowar da aka ajiye gefen gadon. Matar bazata wuci shekaru talatin ba tana sanye cikin kayan nurses da babban hij...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.