IMAANIFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

IMAANI

  • 1views
  • 4chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

A Pharmacist, an aspiring Arewa Writer. Love, love Books📚 Purple 💜

More from @suttie0

Sample · Prologue

March 2016Zaune suke acikin mota, rike da hannun juna, sanyin AirCon yana kadasu. Sunyi shuru kowa da abin da yake tunani a ransa. Dukda sabuwar shaukin soyayya da kowannensu ke ciki na sabon aure, Alhaji Muazzam couldn't help but feel nervous sabida wannan ne haduwarshi na farko da step-daughter dinsa. Yanada kyakkyawar mu'amala da yara, tunda yanada guda biyu, namiji babba sai kanwarsa namace wacce da kadan ta d'are Imaani, yarinyar sabuwar matarshi. Yayi fatan kaucewa kowane abu, koda shakka ne da zai ratsa tsakaninshi da Imaanin Ammi a haduwar nan tasu ta farko. He wants to be as good as a father can be to his child towards Imaani, kuma bayason taji kaman yana kokarin replacing late father dinta ne, Allah Ya jikanshi da rahama. Hajiya Hauwa, wadda itace mahaifiyar Imaani ta juyo da manyan idanunta daga kallon hanya ta window, ta saukesu akan sabon mijinta Alhaji Muazzam. Yayi sh...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters4
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play