RasheedahFree

ArewaPen original

Short StoryFreeOngoing

Rasheedah

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Writer

More from @aisha2310

Sample · Chapter 1

✨✨ Rasheedah✨✨ByA'ishah AbdulkareemBismillahirrahmanirrahimPage  1️⃣Misalin karfe hudu na yammaci garin yayi sanyi saboda ruwan sama daya doki ƙasa ga iska Mai dadi dayake kadawa wani dattijo ne dazai haura shekaru hamsi yake kokari shigar da mashin dinsa cikin zauren gidansa dawowarsa daga kasuwa kenan wani matashin yaro ne ya shigo da sauri yana kwalawa mahaifiyarsa Kira tun daga bakin kofar gidanInna! Inna!!Matashin yaron bai kula da wanda ke cikin zauren ba dattijon dake kokarin gyara parking din mashin ɗinsa yatare hanzarinsa dacewa lafiya kabiru mai ya faru kashigo kana kiran innan ku haka sai sannan ya dubi dattijon yace sannu dawowa baba Saida ya jingina da mashin din kafin yace lafiya kalau menene yake faruwa kabiru yasosa ƙyeyarsa kafin ya hado abinda zai fadamasa saboda yasan halin mahaifin su bakowacce maganace ake fiskantar sa dashi ba baba yasake dubansa yace Ina tamba...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play