MAƘARƘASHIYA  BY A'ISHA MBFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

MAƘARƘASHIYA BY A'ISHA MB

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Page 1

*🔥 MAƘARƘASHIYA🔥**WRITTEN & DIRECTED BY**A'ISHA M.B💞💞*.*ZINARIYAR JAJIRTATTU*.Na sadaukar da wannan page ɗin ga *Maman Ihsan da Malam Yusuf gumel* Muna matuƙar godiya da ƙoƙarin ku a gare mu, Allah ya biya ku da gidan Aljannah🙏🙏.Sannan ina miƙa gaisuwa ta musamman ga waɗan nan mutanen abun alfahari na.*Sadiya Ko'aje**Nainah KD**Hussaini Yusuf**Emilia**Basheer s Basheer*Na gaishe ku duka, Allah ya ƙara dankon zumunci da qauna 😍😍😍.*🌹BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*🌹*Godiya su tabbata ga Allah, Ubangijin talikai, Mai rahama, Mai jin ƙai. Shi ne wanda Ya halicce mu, Ya azurtamu da ni'imominsa marasa adadi, kuma Ya ba mu ikon fahimta da basira. Duk wata hikima da baiwa daga gare Shi take, kuma gare Shi ne komai zai koma.**Tsira da aminci su tabbata ga fiyayyen halitta, Shugaban Annabawa, Manzon Allah Muhammad (SAW), wanda shi ne hasken shiriya da abin koyi ga dukkanin al’umma. Wanda...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play