RIKICIN DUNIYAFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

RIKICIN DUNIYA

  • 1views
  • 4chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

FATALWA BAƘAR TAFIYA SAKACI SALMA RAZANI WANI ƘARNI RUWA BIYU ƘULLALLIYA

More from @meenatyandoma

Sample · CHAPTER 1

*TEAM WOW THREE ELEGANT WRITER'S**RIKICIN DUNIYA...*©️ Meenat A. 'YandomaMANAZARTA WRITERS ASSOCIATIONCHAPTER 1DUTSIN-MAIsa Kaita CollegeDandazon ɗalibai ne tsaye a bakin hanya suna jiran abin hawa. Wasu da dama mashin suke hayewa ganin har yammaci na kokarin doso su."Mtsww! Wannan lecture ya ɓata mana lokaci, nan da kwana biyu fa za a fara exam Amma ki duba ki gani yadda ya rike mu da wata text dinsa ta banza, mu da yi ko kar muyi uwarsa daya ubansa daya dole ne mu haye" Nadiya ta karasa maganar tamkar mai shirin fashewa da kuka.Dariya Wasila ta ɓaɓɓake da ita, sai da ta yi mai isarta kafin ta tsagaita."Dilla! Malama me ye haka? Kin dai sani na tsani dariya me ya sa kike yin abin da kika san na tsana?""Maida wukar Allah ya huci ziciyarki. Ni fa abin da ke bani dariya game da ke shine yadda kike hakikancewa irin kokarinmu ke bamu nasarar da muke yi, ko dai kin manta ne" Wasila ta karasa ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters4
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play