A KARKASHIN INUWAR MASARAUTAFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

A KARKASHIN INUWAR MASARAUTA

  • 1views
  • 37chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

A writer Founder Scents by Annafiyo and more ventures

More from @annafiyo

Sample · Starting

Assalamu alaikum… “Muryar da ta doki kunnen Jakadiya…” Da jin amon wannan murya, hankalinta ya tashi. Wani irin yanayi ne ya mamaye zuciyarta, kamar wacce ta ji wani abu da ta daɗe tana gudu daga gare shi. Kallon-kallon suka fara yi a tsakaninsu. Idanunsa suka tsaya kan nata. Ita ma ta kasa kawar da nata. Kafin ta ankara, bakinta ya furta cikin rawar murya: “Dama kana rayeeee?” Kalmar ta fito da wani irin yanayi da ya sa duk wanda ke kusa da su ya yi shiru. Amma shi… Wata muguwar faɗuwar gaba ce ta same shi. Bai  san dalilin da ya sa ganin ta ya girgiza shi haka. Bai san dalilin da ya sa zuciyarsa ta doke da wani irin ƙarfi ba, ko kuma me ya sa wani ɓangare na ransa yake son ya gudu daga wurin. Ya haɗiye yawu, yana ƙoƙarin ɓoye abin da ke cikin zuciyarsa. “Ke…” Muryarsa ta fito a hankali, cike da mamaki. Amma kafin ya ƙara magana, sai ya ji kamar ba ya son ci gaba da zaman da yake yi a yau. Domin dawowarta ba ƙaramin abu ba ne. Dawowarta na iya sauya komai. Kuma abin da Jakadiya ba ta sani ba shi ne, akwai wasu a cikin masarautar da suka daɗe suna jiran wannan ranar. Wasu suna tsoron abin da zai faru idan su biyun suka sake haɗuwa. Wasu kuma suna son wannan haɗuwar ta faru ne kawai domin su yi amfani da ita wajen cimma burinsu. A cikin wannan masarauta, ba kowace murmushi ce ke nufin farin ciki ba. Wasu murmushin… makirci ne. Wasu kalmomin soyayya… tarko ne. Kuma wasu zukata da ake gani kamar ba su san komai ba, su ne suka fi ɗauke da manyan sirrika. Labarin ya fara ne a nan…

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters37
premium35
02

2

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
03

3

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
05

5

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
06

6

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
07

7

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
08

8

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
09

9

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
10

10

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
11

11

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
12

12

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
13

13

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
14

14

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
15

15

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
16

16

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
17

17

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
18

18

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
19

19

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
20

20

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
21

21

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
22

22

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
23

24

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
24

25

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
25

26

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
26

27

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
27

28

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
28

29

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
29

30

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
30

31

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
31

32

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
32

33

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
33

34

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
34

35

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
35

36

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
36

37

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
37

38 LAST PAGE

Premium
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play