Asalin soyayyar mu ✨Free

ArewaPen original

RandomFreeOngoing

Asalin soyayyar mu ✨

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · CHAPTER ONE

CHAPTER ONE Katsina state, kofar kaura.karfe takwasa na dare ta tsayar da motarta ƙirar Hyundai Sonata fara a kofar wani madedecin gida, fitowa taya tana sanye da bakara abaya, bazaka kirata faraba kai tsaye amma fatarta tanada kyau da daukan hankali tanda matsakaici jiki 🫠 fuskarta kam anan aka gama halitta sai dai ace masha Allah danfa kyakkyawace, jiki a sake tashiga gidan kamar tasan abinda ke jiranta a ciki a hankali tabi tashin maganganun da take ji har bakin wani daki daidai lokacin da take addu'ar ba abinda take tunani bane yake faruwa tasa hannu tabode kofar da boɗeta yayi daidai da buɗe wani sabon shafin kaddarata dan jitayi wasu abubuwa sun rikito daga ƙwaƙwalwarta zuwa zuciyarta sai suka mata nawi a ƙirji ashi da gaskene da ake cewa da wani mugun ganin gwara mutuwa tabasa kazamtara da baka ganiba tsabtace toh taya akayi haka tafaru da ni shikara uku ina dakon soyayya duk ya...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play