FreeArewaPen original
🌑 GARKUWAR SIRRI Book 1 — FARKON SIRRI
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Author na littafin "Angel a rana Boss a dare". Ina rubuta labarai masu kayatarwa da darasi. Ku biyo ni!
Sample · GARKUWAR SIRRI BOOK1
🌑 GARKUWAR SIRRIBook1page 1& 2 BISMILLAH HIRRAMANU RRAHIMBY MARYAM SULAIMAN MISS NASIR ♥️ ✍️ wed 23 September 202600:10amShekaru goma sha bakwai da suka gabata…Daren ya yi shiru.Shiru irin wanda ba ya kawo kwanciyar hankali—sai dai ya sa zuciyar mutum ta fara jin cewa akwai wani abu da ke gab da faruwa.A cikin fadar Masarautar ZARQA, fitilun bangon fada suna rawa saboda iska mai ƙarfi. Jami’an tsaro suna tsaye a ko’ina, amma babu wanda ya lura da inuwa guda da ta tsallake bayan dogayen ginshiƙan fadar.Wani mutum ne.Sanye yake da baƙar riga, fuskarsa a rufe.Ya tsaya a gaban wata ƙofa da aka rubuta:“BA A YARDA KOWA YA SHIGA.”Ya zaro wata ƙaramar maɓalli daga aljihunsa.Klik.Ƙofar ta buɗe.Amma kafin ya shiga—“Ka yi tunanin ba zan gane ka ba?”Muryar ta fito daga bayan sa.Mutumin ya tsaya cak.A hankali ya juya.A ƙarshen corridor ɗin akwai Sarkin Zarqa.Shi kaɗai.Babu mai gadi.Bab...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.