RAYUWAR SUBAI'AH Part 2Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

RAYUWAR SUBAI'AH Part 2

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Littafan marubuciyar 1-RU'DANI 2-BABBAR HUJJA 3-KWATAR KAI 4-RAYUWAR SUBAI'AH 5-MISTER MASHI 6-WATA SAKAYYAR.... 7-KUN TA'BA JIN AN KAMA MAYYA A GRA? 8-ZUWA LEGOS BA KAJIN TURANCI WATA LUKUTAR MASIFA CR 9-A GASKIYA WASU 'YAN UWAN SUKE BAYAR DA KAI. 10-YO WA YA'KI BANZA ...

More from @fatimadahirufuntuwa

Sample · RAYUWAR SUBAI'AH Part 2

RAYUWAR SUBAI'AH          *Part    2**FATIMA DAHIRU FUNTUWA BINTA**DASHEN ALLAH WRITES ASSOCIATION*    Cikin dariyar shi mai Æ™arama fuskar shi tsananin kyawu, ya ce   "BaÆ™in sun iso kenan? Sannun ku da zuwa."     Wani irin kallo Subai'ah ta bishi dashi, wanda har hakan yasa ta kasa amsa mai sannun da yake yi masu.    Dai-dai lokacin da H-karima ke shigowa falon, cikin dariyar ta ta ce  "Dama ina jiran dawowar ka, kazo kaga Æ´an uwan ka waÉ—anda ba ka sani ba."    Ta samu wuri ta zauna ta ce  "To gadai sunan; da Baban ka da Baban su uwa É—aya uba É—ayaYa ce "momy na sansu amma tun suna Æ´an haka"         Ya nuna dai-dai adadin tsawonsu da hannun shi.    Kallon hannun nashi Subai'ah tayi,  wani luf-luf dashi daganin fatarshi ta tabbatar cewa mutum ne wanda jin daÉ—i ya ratsa shi ta ko ina.     Yaci gaba da cewa "Amma dai sunyi saurin girma ne, sannun ku da zuwwa."      Suka amsa mai tare da gaishe shi cikin girmamawa, wuri ya samu ya zauna nan sukaci gaba da firarsu gaba É—aya.        Bayan sun gama firar ya tashi zai tafi É—akin shi, sai yake cewa     "Wata cikin ku tazo ta karÉ“ar maku, nayi maku siyayya biyo ni mota ta amsa."     Subai'ah ce ta bishi, bakin motar shi, tafiya suke tana Æ™ara kallon shi.    Suna isa ya buÉ—e ya É—auko, dai-dai lokacin da tasa hannu biyu ta karÉ“a, sai kayan suka zube a Æ™afar ta, cikin sauri shi kuma ya riÆ™e hannun ta yanayi mata sannu.    "Aiya! Ba kiji dai ciwo ba ko? Sorry."     Ta É—aga kai tare da faÉ—in "Banji ciwo ba ya dai bugarmin Æ™afa sosai ne."    Ya tsugunna sosai yana shafa Æ™afar tata, tare da faÉ—in barshi kawai zankai kayan."   Ta ce  "Haba Auncle  zan iya."     Haka  ta É—auko wasu shima ya É—auko wasu suka shiga.      🌷🌷🌷Tana kwance bisa makeken gado, ita kaÄ‘ai tanata juyi, maganganun da Æ™awarta Asiya ke yawan faÄ‘a mata sune suke dawo mata a wannan lokacin.      Subai'ah da Asiya sun kasance ma'abutan karatun littafan Hausa novel ne, to a duk lokacin da Subai'ah take karanta novel; ko bayan ta gama karantawa, takan ce  "Ai wane na cikin littafi kaza yayi min, Allah ya bani muji irin shi. "    Asiya takance mata  "Ki daina kamanta irin mujin da zaki Aura da mujin novel,  domin kuwa ba bu su, suma kansu marutan da suke rubuta tsararren namiji irin shi,  suna yine kawai don su Æ™ayata labarin su, su kuma ja hankalin mai karatu, amma badon akwai irin wannan namijin a duniya ba. Idan kikace ke irin mujin da  kikejin labarin su a littafai za...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play