FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
🔥💋 DUNIYAR BARIKI 💋🔥 Daniel Khalid attajiri ne mai shekara 42, wanda ya shahara a Najeriya saboda kuɗinsa, kasuwancinsa da matsayinsa a cikin manyan mutane. Duk da dukiyarsa da ɗaukakarsa, bai taɓa yin aure ba. Wannan al’amari ya daɗe yana damun mahaifiyarsa, Hajiya Mariya, ...
Sample · HOT SEX 🥵
🚬 (DAƊIN HARAM🚬By Maryam sulaiman Miss Nasir ✍️Complete book 📚 Page 1-2Wani irin sassanyan sanyi ne ke tashi daga AC din dakin, amma hakan bai hana zafin da ke tashi tsakanin bangon royal suite na daya daga cikin manyan luxury hotels din dake tsakiyar garin ba kashewa ba.A kan katafaren gadon da aka nannade da fararen zanfuna masu laushi (silky white duvets), Rameez yana kwance yana fid da numfashi mai zafi, idanunsa sun yi jawur sakamakon hade shaye-shayen da ya yi da kuma yadda shauki da nishadi suka lullube shi. Shi din ba karamin gayya bane; ainihin rich brat, wanda dukiyarsu da mulkin mahaifinsa Alhaji Abubakar Matawalle suka sa yake ji da kansa. Duk abin da Rameez ya so, shi ne doka. Idan ya yi kuskure, Alhaji Matawalle ne zai biya ko ya share, shi ya sa ya zama certified bad boy da yake taka duk wani tsari na rayuwa da kafar hagu.ba tare da wani alamun nuna shauki ko juyayi a fuskarshi ba. Shi sam ba irin maza bane masu saki jiki ko yin wani nishi ko kukan daɗi yayin saduwa; a wurinsa, mace ce za ta narke, ita za ta yi ta faman fasa ihu tana kiran sunansa, amma shi fuskarsa a murtuke take, ko digon murmushi babu, kamar wanda yake aikata wani abin da bai wuce misali ba.Rameez na kan gado yana cigaba da gudanar da aikinsa ba tare da wani alamun nuna shauki ko juyayi a fuskarshi ba. Shi sam ba irin maza bane masu saki jiki ko yin wani nishi ko kukan daɗi yayin saduwa; a wurinsa, mace ce za ta narke, ita za ta yi ta faman fasa ihu tana kiran sunansa, amma shi fuskarsa a murtuke take, ko digon murmushi babu, kamar wanda yake aikata wani abin da ransa bayaso"Ah... Rameez! Please... Oh God! C'est si bon! Zata kashe ni...!" ta dinga fada tana wurgar da kanta gefe da gefe, yayin da idanunta suka kankance saboda tsananin sha'awaAmma shi Rameez ko in kula! Ko kadan bai sauya fuskarsa ba. Maimakon hakan, sai kawai ya kara zage damtse, yana buga mata ita da wani irin zazzafan sauri da ƙarfi, buranshi mai kauri na cigaba da shiga da fita da wani irin nauyi da ke kara haukatar da ita. Idanunsa jawur, yana kallon yadda take ta faman ihu da kuka na daɗi a karkashinsa, amma a ransa yana ganin hakan a matsayin wani abin wasa kawai da bai wuce abin da zai kashe masa kewa ba."Shut up and take it, baby..." ya fada a dakile, muryarsa na fita da wani irin zafi da ke nuna tsagwaron taurin kai da izza na ɗan gatan Alhaji Abubakar Matawalle.Yayin da dakin ke cigaba da amsa kukan daɗi da ihun yarinyar da ta kusa fita hayyacinta a karkashinsa, wayar Rameez dake kan bedside table ta fara ringing da wani zazzafan sautin waka.Rameez bai ko kalli wayar ba, ya ci gaba da buga mata wannan murɗaɗiyar *** tasa mai kauri da tsawo ba tare da ya sauke gudunsa ba, yayin da ita kuma ta kankame shi tana sakar masa wani zazzafan ihu: "Ah... Rameez! Mon amour... karka dain...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.