Free chapter 路 Read without an account
A father who lets his son do whatever he wants.
by Miss Nasir 路 DA茒IN HARAM
馃毈 (DA茒IN HARAM馃毈
By Maryam sulaiman
Miss Nasir 鉁嶏笍
Complete book 馃摎
Page 3-4
Isar Rameez babban office din mahaifinsa dake GRA ya nuna ainihin class da ikon gidan su. Yana gama faka sabuwar motar da Dad 蓷insa ya tanadar masa daga Dubai鈥攚ata bakar Rolls-Royce Ghost mai bala'in daukar hankali鈥攜a fito da natsuwarsa na bad boy, idanunsa sanye da gucci sunglasses, fuskarsa babu alamar murmushi.
A cikin babban office din, Alhaji Abubakar Matawalle na zaune a kan kujerar leather mai tsada yana jiran isowar tauraron 蓷ansa. Yana shiga, ko sallama bai cika tsayawa ya yi ba yadda ya kamata, ya zauna a kan kujera yana wani kallo na wula茩anci.
"Dad, gani na zo," Rameez ya fada da muryarsa mai kauri.
Alhajin ya saki wata dariya mai cike da jin da蓷i, yana mai tura masa wani file da mukullin motar sabuwa a gaban teburin.
"Rameez, kai ne gudan jinina. Na san babu wanda ya isa ya kawo miki matsala a garin nan ko ya yi da gangan ya taba maka ra'ayi. Amma akwai wani dan karamin magana da nake son ka kula da shi..."
Kafin ma Dad ya gama magana, wayar Rameez ta sake daukar kara. Wani abokin shashancinsa ne ke kiransa yana sanar da shi yadda wata wula茩anci ta faru a wajen wata party da suka shirya auren dare, inda wasu suka nuna basu da tsoron sunansa.
Nan take Rameez ya sauke wani irin harara, idanunsa suka yi jajur kamar wuta. Miskilancinsa ya tashi da mugun hali鈥攁 lokacin da ranshi ya 蓳aci haka, ba ya ji, ba ya gani! Ya mike tsaye ba tare da ya jira Dad ya gama magana ba, ya kamo mukullin motarsa tare da cewa da muryar da ke nuna tsananin zafi.
A irin wannan lokacin da miskilancinsa ya tashi kuma ransu ya baci, ko wa yake gaban sa? Ko kadan ba ya jin maganar kowa, kuma baya ragawa. Duk wanda ya tsaya a gabansa a wannan lokacin, sai dai ya ga tashin hankali.
.Rameez ya fice daga babban office din mahaifinsa dake GRA. Ya shiga sabuwar bakar Rolls-Royce Ghost din da Dad ya bashi. Da yake yana da wani irin class da ya wuce na kowa, ko tuki yake yi yana yi ne da wani irin takama da rashin damuwa da duk wani doka ta titi. Ya danna wuta da miskilanci, inda masu wucewa suka tsaya suna kallon zugar motar da ta cika wajen da kamshin tsadadden turarensa da iskar dake tashi.
A irin wannan lokacin da miskilancinsa ya tashi kuma ransu ya baci, ko wa yake gaban sa? Ko kadan ba ya jin maganar kowa, kuma baya ragawa. Duk wanda ya tsaya a gabansa, sai dai ya ga tashin hankali.
Bayan mintuna ka蓷an, ya isa wani fitaccen luxury lounge dake tsakiyar birnin inda aka yi party din. Kafin ma ya gama faka motar da kyau, mutane suka fara hango shi, nan take tsoro da kimarsa suka sanya wurin ya yi tsit.
Rameez ya bu蓷e kofa ya fito da kafa daya bayan daya cikin wani irin royal composure. Ya ciro wata tsadaddiyar sigari kirar Dunhill, ya sanya a baki sannan ya kunna da wani gold lighter da ke dauke da zanen sunansa. Ya sauke wani zazzafan hayaki a sararin samaniya a gadarance, idanunsa sanye da gucci sunglasses, fuskarsa kuma a murtuke babu alamar sassauci鈥攕am bai damu da duk wani abin da ke faruwa a wajen ba sai abin da ransa ke so.
Wani saurayi ne wanda ya kuskura ya yi ikirarin cewa zai iya yin duk abin da ya ga dama a wajen taron ya nufo shi yana son ya nuna kamar babu abin da ke damunsa. Amma Rameez bai saurari wata wargi ko bayani ba.
Ba tare da wani bata lokaci ba, yayin da yake cigaba da busa turaren sigarinsa a hankali, ya nufi inda yake da wani irin zazzafan kallo, sannan ya rufe shi da wani wawan mari wanda ya amsa duk fadin filin lounge din. Kowa ya ja da baya a tsorace, wasu na rawar jiki saboda tsoron ikon gidan Alhaji Abubakar Matawalle.
"Ka san ko wa kake gaban sa kuwa?" Rameez ya furta da muryarsa mai kauri da ke fitar da wani irin zafi da iska, yana sake busar da hayakin sigari a fuskar mutumin yayin da yake kallonsa da tsagwaron wula茩anci. "Idan na ce zan yi abu a garin nan, babu uban da ya isa ya dakatar da ni, balle kai wani 蓷an iskan banza!"
Kafin ma wani ya ce uffan, ya sake kai masa wani duka mai zafi da ya sa mutumin ya fadi kasa, yayin da abokan Rameez da suka taru suka fara murna da tafi, suna cewa: "Dan gatan Alhaji Matawalle! Babba da kansa! The ultimate bad boy!"
Rameez ya gyara wuyan rigarsa a gadarance, ya sake ja wani gagarumin hayaki na sigari yana fitar da hayakin ta hanci, sa
babu wanda ya isa ya ce uffan balle ya kalle shi da idon rahama. Ya shiga sabuwar bakar Rolls-Royce Ghost din sa, inda kamshin sigarinsa na Dunhill da na Tom Ford suka gauraye a cikin iskar motar. Ya kifa kansa kan sitiyari na wani dan lokaci yana sauke numfashi a gadarance, sannan ya taka wuta ya bar wajen a mugun gudu.
Rameez bai nufi ko ina ba sai zuwa wani shahararren private club dinsa da suka kafa da takwarorinsa billionaire sons. Yana shiga, an dan tasa keyar duk wani wanda bai kai ajinsu ba, saboda an san halinsa鈥攊dan ranshi ya baci ko ya bukaci wuri ya kasance a nashi tsarin, babu mai iya zama kusa da shi.
Ya zauna a babban VIP section kadai, ya sanya wata tsadaddiyar bottle ta Hennessy XO a gaban sa. Duk da cewa wasu 'yan matan slay queens sun yi kokarin kusanto shi suna son su jawo hankalinsa, ko kallo bai ishe su ba. Ya watsa musu wani wula茩antaccen kallo wanda ya sa suka ja da baya da sauri.
Ya ciro wata sigari ya kunna, ya runtse idanun sa a miskilance, yana fitar da hayaki ta hanci a hankali yayin da yake jin wani irin dadi na sarrafa garin da ikon da mahaifinsa Alhaji Abubakar Matawalle ya bashi. A wurinsa, duniyar ta sa ce, kuma babu wani mahaluki da ya isa ya kalubalanci hukuncinsa.
A zaune yake a VIP section din club din, inda wani irin daddadan kamshin turarensa na Tom Ford ya cika wurin duka. Kallo daya zaka masa kake gane cewa shi ba sauran samarin bane; yana da wani irin kauri da tsawo na cika idon mutane, ga shi da wani kallo na rashin tsoro da ya sa kowa a wajen ke kintsawa idan idanunsu suka saki kan nasa.
Rameez ya dan karkata kai a gadarance, ya kai hannu ya dauki kofin Hennessy XO dake gabansa, ya kurba kadan sannan ya sake ciro wata sabuwar sigari daga cikin kwalin Dunhill. Ya sa a baki, ya kunna da gold lighter din sa, sannan ya saki wani zazzafan hayaki wanda ya tashi sama cikin zallan takama.
Ko kadan bai damu da hayaniyar dake tashi a club din ba. A wurinsa, duniyar tana tafiya ne a yadda yake so, kuma duk abin da ya sanya a gaba sai ya zama nashi. Shagabarsa da miskilancinsa sun fi karfin a misalta su; idan yana son wani abu, ko da kuwa zai taba rayuwar wani ne, ba ya kintsawa ko ya nemi wata ro茩o.
Wayarsa ce ta dauki kara a kan teburin. Yana dubawa ya ga wani sa茩o ne daga wani bangare na manyan kasuwancinsu da ke nuna cewa an kammala zuba kudin da ya bu茩ata a asusun ajiyarsa na banki. Wani murmushin gefen baki ya saki, mai cike da zafin rai da kuma nuna cewa shi 蓷in babban zakaran gaske ne wanda ba a taba shi a fadi tashi.
Ya kashe wayar ya jefar gefe, ya cigaba da sha da busa sigarinsa a miskilance, yana shiryawa zuwa wani babban mataki na gaba a rayuwarsa ta daren yau.
Miss Nasir 鉁嶏笍