FreeArewaPen original
FURSUNONIN ALKAWARI
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample 路 FURSUNONIN ALKAWARI
馃挒馃挒馃挒馃挒馃挒bismillahir rahamanirrahim 茦arfe bakwai na safiyar ranar Juma'a.A wani katafaren gida da ke cikin birnin Riyadh na 茩asar Saudiyya, wanda ake kira QASR AL-RAHMAN, rayuwa ta fara motsawa.Gidan yana da girman gaske, an yi masa ado irin na manyan sarakuna. Manyan motocin alfarma ne suka cika harabar gidan, yayin da ma'aikata ke ta kai-komo suna gudanar da ayyukansu.Wannan ba 茩aramin gida ba ne. Gida ne na babban iyali mai tarin dukiya, suna da matsayi a cikin al'umma.A cikin wannan iyali akwai wani mutum guda da maganarsa ta fi ta kowa tasiri.Shi ne Sheikh Abdulrahman bin Khalid Al-Saud.Yana da shekaru saba'in da takwas, amma har yanzu yana da cikakken iko a kan iyalinsa.A gidansa, babu wanda yake iya yin abin da ya ga dama ba tare da la'akari da ra'ayinsa ba.A 苼ANGAREN GIDAN SHEIKH NASSER."RAMLAAAAAA!"Muryar Hanan ta tashi daga 茩asan bene."Ramla! Ina kika shiga ne?"Wata budurwa ce ta fito daga 蓷akinta cikin sauri, sanye da doguwar rigar bacci mai kyau, kanta babu 蓷ankwali."Mamaaa! Me ya faru kuma?"Hanan ta 蓷ago kai tana kallonta."Me ya faru? Kin tambaye ni me ya faru? Tun safe nake neman ki, amma sai kin kulle kanki a 蓷aki!"Ramla ta yi murmushi."To Mama, ai ina nan. Ba guduwa na yi ba.""Ki zo nan!"Ta 茩arasa wajenta tana murmushi."Mama, wallahi yunwa nake ji. Bari na fara breakfast."Hanan ta dafa goshinta."Ya Allah, wannan yarinyar! Kullum magana iri 蓷aya. Ba za ki ta蓳a girma ba ne?"Ramla ta yi dariya."Ni fa Mama, har yanzu 茩arama ce.""Ki dai je ki shirya. Kuma kada ki fara tsokana da kowa yau. Na gaji da kar蓳ar 茩orafe-茩orafinki."Ramla ta bu蓷e baki tana dariya."To Mama."Amma a zuciyarta tana cewa:Ai ni ban san yadda zan daina tsokana ba.A 苼ANGAREN GIDAN ALIYU.Aliyu bin Fahad Al-Saud yana zaune a cikin babban 蓷akinsa.Yana da shekaru talatin da shida, dogo ne, mai kwarjini da natsuwa. Yana sanye da farar thobe, agogon hannunsa na nuna irin tsadar da ke tattare da rayuwarsa.A gabansa akwai kwamfutar tafi-da-gidanka, yana duba wasu takardun kamfaninsa.Wayarsa ta yi 茩ara.Ya 蓷auka."Assalamu alaikum, Jidd."Daga 蓷ayan 蓳angaren kakansa ya amsa."Wa alaikumus salam, Aliyu. Ina kake?""Ina 蓷akina, Jidd.""Ka shirya zuwa breakfast? Ina son ganin dukkan iyalin yau.""In sha Allah, zan zo.""Ka tabbata ka zo da wuri. Ina da magana da ku.""To, Jidd."Ya kashe wayar.Aliyu ya mi茩e, ya gyara agogonsa, sannan ya 蓷auki wayarsa.BABBAR FALON IYALIN.A hankali iyalan suka fara taruwa.Sheikh Abdulrahman yana zaune a kujerarsa ta musamman, gefensa kuma matarsa Fatimah ce.Sheikh Fahad da matarsa Maha sun riga sun iso.Zayd yana ta hira da Rayan, yayin da Amira da Layan suke zaune suna kallon wayoyinsu.Sai ga Ramla ta shigo.Tana tafiya cikin nisha蓷i, hannunta ri茩e da wayarta."Assalamu alaikum!"Duk suka amsa.Ta je ta rungumi kakarta."Jiddah! Good morning!"Fatimah ta yi...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.