Free chapter 路 Read without an account
FURSUNONIN ALKAWARI
馃挒馃挒馃挒馃挒馃挒
bismillahir rahamanirrahim
茦arfe bakwai na safiyar ranar Juma'a.
A wani katafaren gida da ke cikin birnin Riyadh na 茩asar Saudiyya, wanda ake kira QASR AL-RAHMAN, rayuwa ta fara motsawa.
Gidan yana da girman gaske, an yi masa ado irin na manyan sarakuna. Manyan motocin alfarma ne suka cika harabar gidan, yayin da ma'aikata ke ta kai-komo suna gudanar da ayyukansu.
Wannan ba 茩aramin gida ba ne. Gida ne na babban iyali mai tarin dukiya, suna da matsayi a cikin al'umma.
A cikin wannan iyali akwai wani mutum guda da maganarsa ta fi ta kowa tasiri.
Shi ne Sheikh Abdulrahman bin Khalid Al-Saud.
Yana da shekaru saba'in da takwas, amma har yanzu yana da cikakken iko a kan iyalinsa.
A gidansa, babu wanda yake iya yin abin da ya ga dama ba tare da la'akari da ra'ayinsa ba.
A 苼ANGAREN GIDAN SHEIKH NASSER.
"RAMLAAAAAA!"
Muryar Hanan ta tashi daga 茩asan bene.
"Ramla! Ina kika shiga ne?"
Wata budurwa ce ta fito daga 蓷akinta cikin sauri, sanye da doguwar rigar bacci mai kyau, kanta babu 蓷ankwali.
"Mamaaa! Me ya faru kuma?"
Hanan ta 蓷ago kai tana kallonta.
"Me ya faru? Kin tambaye ni me ya faru? Tun safe nake neman ki, amma sai kin kulle kanki a 蓷aki!"
Ramla ta yi murmushi.
"To Mama, ai ina nan. Ba guduwa na yi ba."
"Ki zo nan!"
Ta 茩arasa wajenta tana murmushi.
"Mama, wallahi yunwa nake ji. Bari na fara breakfast."
Hanan ta dafa goshinta.
"Ya Allah, wannan yarinyar! Kullum magana iri 蓷aya. Ba za ki ta蓳a girma ba ne?"
Ramla ta yi dariya.
"Ni fa Mama, har yanzu 茩arama ce."
"Ki dai je ki shirya. Kuma kada ki fara tsokana da kowa yau. Na gaji da kar蓳ar 茩orafe-茩orafinki."
Ramla ta bu蓷e baki tana dariya.
"To Mama."
Amma a zuciyarta tana cewa:
Ai ni ban san yadda zan daina tsokana ba.
A 苼ANGAREN GIDAN ALIYU.
Aliyu bin Fahad Al-Saud yana zaune a cikin babban 蓷akinsa.
Yana da shekaru talatin da shida, dogo ne, mai kwarjini da natsuwa. Yana sanye da farar thobe, agogon hannunsa na nuna irin tsadar da ke tattare da rayuwarsa.
A gabansa akwai kwamfutar tafi-da-gidanka, yana duba wasu takardun kamfaninsa.
Wayarsa ta yi 茩ara.
Ya 蓷auka.
"Assalamu alaikum, Jidd."
Daga 蓷ayan 蓳angaren kakansa ya amsa.
"Wa alaikumus salam, Aliyu. Ina kake?"
"Ina 蓷akina, Jidd."
"Ka shirya zuwa breakfast? Ina son ganin dukkan iyalin yau."
"In sha Allah, zan zo."
"Ka tabbata ka zo da wuri. Ina da magana da ku."
"To, Jidd."
Ya kashe wayar.
Aliyu ya mi茩e, ya gyara agogonsa, sannan ya 蓷auki wayarsa.
BABBAR FALON IYALIN.
A hankali iyalan suka fara taruwa.
Sheikh Abdulrahman yana zaune a kujerarsa ta musamman, gefensa kuma matarsa Fatimah ce.
Sheikh Fahad da matarsa Maha sun riga sun iso.
Zayd yana ta hira da Rayan, yayin da Amira da Layan suke zaune suna kallon wayoyinsu.
Sai ga Ramla ta shigo.
Tana tafiya cikin nisha蓷i, hannunta ri茩e da wayarta.
"Assalamu alaikum!"
Duk suka amsa.
Ta je ta rungumi kakarta.
"Jiddah! Good morning!"
Fatimah ta yi murmushi.
"Good morning, 'yata. Ya kika tashi?"
"Lafiya kalau. Na yi kewarki."
"Ke kullum kina kewata ne idan kina son wani abu."
Ramla ta yi dariya.
A daidai lokacin ne Aliyu ya shigo falon.
Sanye yake da farar thobe, fuskarsa cike da natsuwa.
Ya gaishe da kowa, sannan ya zauna kusa da kakansa.
Ramla tana tsaye tana magana da Layan.
Cikin rashin sani ta matsa ta taka 茩afar Aliyu.
Aliyu ya 蓷ago kansa a hankali.
"Ramla."
Ta tsaya cak.
"Na'am?"
"Ba kya ganin inda kike tafiya ne?"
Ta kalli 茩afarsa.
"Sorry."
"Sorry 蓷in kawai kika iya cewa?"
Ta yi shiru.
Ya ci gaba:
"Ba kya iya yin tafiya cikin hankali kamar sauran mutane?"
Ramla ta ji haushi.
"Na ce maka sorry fa."
Aliyu ya zuba mata ido.
"Ki zauna."
Ta juya ta tafi ta zauna kusa da Layan, tana murmusawa a 蓳oye.
Layan ta ra蓷a mata:
"Kin ga fa? Tun yanzu kin fara."
Ramla ta rada mata:
"Wallahi wannan mutumin ba ya sanin dariya."
LOKACIN BREAKFAST.
Duk iyalin sun zauna a babban teburin cin abinci.
An jera abinci iri-iri, daga shayi da kofi zuwa manyan kayan breakfast na Larabawa.
Sheikh Abdulrahman ya kalli Ramla.
"Ramla."
Ta 蓷ago kai.
"Na'am, Jiddi."
"Ya karatunki?"
"Lafiya kalau."
"Kin fara shirye-shiryen jarrabawarki?"
Ta 蓷an yi shiru.
"Eh..."
Hanan ta juyo da sauri.
"Jiddi, wallahi ba ta son karatu. Kullum sai na zauna a kanta."
Ramla ta kalli mahaifiyarta.
"Mamaaa!"
"Me na yi? 茦arya na yi?"
Kowa ya yi murmushi.
Sai Abdulrahman ya kalli Aliyu.
"Aliyu, ina son ka kula da 茩annanka da sauran yara a cikin iyalin. Musamman wajen tarbiyya."
Aliyu ya gyara zamansa.
"In sha Allah, Jidd."
Ramla ta 蓷ago kai a hankali.
Ta kalli Aliyu, sannan ta kalli kakanta.
A zuciyarta ta ce:
Allah ya kiyaye ni daga wannan mutumin. Yanzu kuma shi zai ri茩a kula da mu?
Zayd ya lura da yanayinta, sai ya fara dariya.
"Ramla, me ya same ki?"
"Babu komai."
Aliyu ya kalleta.
"Me kike cewa a 茩ar茩ashin muryarki?"
Ramla ta girgiza kai.
"Babu komai."
"To, ki ci abincinki."
Ta sunkuyar da kanta tana ci.
BAYAN BREAKFAST.
Ramla ta fita zuwa lambun gidan tare da Layan.
Suna tafiya suna hira, sai Ramla ta ga wata mota a gefen lambun.
Ta tsaya tana kallonta.
"Layan, kin ga motar nan?"
"Eh. Motar Aliyu ce."
Ramla ta yi murmushi.
"Na san tasa ce."
Layan ta kalleta.
"Kada ki yi wani abu fa."
Ramla ta juya tana kallonta.
"Me zan yi?"
"Na san halinki."
Ramla ta yi dariya.
"Ni dai zan je in duba ta ne."
Ta 茩arasa kusa da motar, ta zagaya ta kalli cikin gilashin.
Sai ta ga wata 茩aramar takarda a kan motar.
Ta 蓷auka ta karanta.
Akwai wasu bayanai na aiki da Aliyu ya ajiye.
Ta yi murmushi.
"Yanzu na same shi."
Layan ta yi saurin cewa:
"Ramla, ki mayar da takardar. Kada ki jawo mana matsala."
Amma Ramla ta riga ta yi tunanin wata tsokana.
Ta 蓷auki wayarta ta 蓷auki hoton takardar, sannan ta ajiye ta yadda take.
A daidai lokacin da take juyawa, sai ta ji wata murya a bayanta.
"Me kike yi a nan?"
Ta daskare.
Ta san wannan muryar.
A hankali ta juya.
Aliyu ne.
Ya tsaya a gabanta, hannayensa cikin aljihun thobensa.
"Na tambaye ki, me kike yi a motata?"
Ramla ta ha蓷iye yawu.
"Ba komai."
Aliyu ya kalli wayarta.
"Me kika 蓷auka hoto?"
"Hoton lambun nan."
Ya zuba mata ido.
"Ramla, kada ki fara min wasa."
Ta yi shiru.
"Ki nuna min wayarki."
"Me ya sa?"
"Na ce ki nuna min."
Ta sunkuyar da kai.
"Ba zan nuna maka ba."
Aliyu ya yi ajiyar zuciya.
"To, ki je ki kira mahaifiyarki."
Ramla ta bu蓷e baki.
"Aliyu!"
"Me kika ce?"
"Ni fa ba 茩arama ba ce da za ka ri茩a yi min barazana da kiran Mama!"
Aliyu ya kalleta na 蓷an lokaci.
Sai ya ce:
"Amma har yanzu ba ki iya bambance wasa da rashin hankali ba."
Ya juya ya bar wurin.
Ramla ta tsaya tana kallonsa, fuskarta cike da 蓳acin rai.
Layan ta matso kusa da ita.
"Kin ga abin da na gaya miki?"
Ramla ta yi ajiyar zuciya.
"Wallahi wata rana sai na sa shi ya yi murmushi ko da kuwa da 茩arfi ne!"
Layan ta fashe da dariya.
DA DARE.
Dukkan iyalin sun sake taruwa a babban falon gidan.
Sheikh Abdulrahman yana zaune yana kallon jikokinsa.
Sai ya yi magana:
"Ina son ku saurare ni sosai. Akwai wani muhimmin al'amari da nake son tattaunawa da ku."
Duk suka yi shiru.
Aliyu ya 蓷ago kansa daga wayarsa.
Sheikh Nasser ya gyara zamansa.
Sheikh Fahad ya kalli mahaifinsa.
Abdulrahman ya ci gaba:
"Na yanke shawarar cewa daga yanzu za mu fara aiwatar da wasu sauye-sauye a cikin wannan iyali."
Ya 蓷an dakata.
"Wasu daga cikinku za su sami sababbin nauyin da za su 蓷auka."
Ramla ta kalli Layan a 蓳oye.
Ta rada:
"Allah dai ya sa ba ni ba ce."
Layan ta danne dariya.
Sai kakansu ya 茩ara da cewa:
"Kuma akwai wani babban abu da zan bayyana muku nan ba da da蓷ewa ba."
Aliyu ya 蓷ago kansa sosai.
Ramla kuma ta fara tunanin abin da kakansu yake shirin yi.
Amma babu wanda ya san cewa wannan taron shi ne farkon wasu manyan sauye-sauye da za su sauya rayuwar wannan iyali gaba 蓷aya.
by Cutie