FreeArewaPen original
TWINS WITH A STRONG DESIRE
- 1views
- 25chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Dr Zarah Ahmad Shararriyar marubuciyar romantic love Hausa novels.
Sample · 1&2
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️*TWINS WITH* *A STRONG DESIRE*💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋ohh'ohhh'ohhhh🥳🥳A love that stays in the heart❤️special romantic and hot sexy moments💋 🔞🔞🔞 🔞🔞 🔞Humm wannan kafcen tafe yake da nashi sabon salon kudai kawai ku gyara domin kusha karatu 💃Daga alƙalamin 👇 Autar alheri ✍️Bismillahirahamanirrahimbook 1page 1&2"sosai jirginsu ke gudu asararin sama niya, jirgi ne me ɗauke da tambarin manyan namun dawa, kana aƙasan ko wane tambayi ayi rubu da manyan baƙi, TWINS LION and TIGER 242, Shine nomber jirgin, yataso ne daga ƙasar Argentina, kuma yanzu Nigeria yanufo cikin gaggawa ga dukkan alamu wannan tafiyar ta gaggawa ce. agarin Jos ya sauke gab da ƙauyen Riyom, inda ƴan ta adda suka kwashe gaba ɗaya mutanen ƙauyen mata, bayan duk sun kashe mazajensu. jirgin na sauka wasu giga'gigan sojojin ƙasar Argentina suka fara fitowa kowane sanye da hular kwano da ƙatuwar bindigarshi wadda zata iya tada gari. seda wuka gama saukowa kafin wani matashin saurayi yafito wanda shekaru baze wuce 35 ba, fari ne tabbas har farinshi na yello yello, yana da dogon hanci sosai, kana idonshi tamkar na mage, gaya yatara suma akan shi tamkar ba Indiya, yawan sumar ne yasa ya kamata baya yaɗaure, gawani irin saje dayayiwa fuskarshi ƙawanya wanda yaƙara fito da asalin kyawunshi, babban abinda ke ƙara ɗaukar hankalin a fuskarshi kuwa shine lips ɗinshi dasuka kasance sirara kuma red sharr dasu sesheƙi sukeyi tamkar yashafa masu jan baki. yana sanye da wandonsu na kayan sojoji, da farar riga, ƙirarshi ta majiya ƙarfi ta bayyana ta ko ina ajikinshi, kallo ɗaya zaka mishi kasan cewar yanaji da ƙarfi, fuskar nan tamau ahaɗe babu alamun yasan ma minene dariya balle ayi tunanin yanayinta. yana gama fitowa sega wani yafito Shima da irin shigar wannan guy ɗin, abin mamaki kamar su ɗaya sak babu wani bambanci tsakaninsu, ido na waro ina kallon sarautar uban giji, domin wannan kaman cecemiyar tayi yawa over, babu ta inda suke da bambanci ko kaɗan ajikinsu ko a fuskarsu balle yanayinsu komai nasu iri ɗaya sak babu bambanci. kallon juna sukayi kafin suka shiga saukowa daga saman jirgin, kana suka shiga motocin da aka kawo musu suka nausa cikin jeji. acan cikin jejin kuwa wata ƴar yarinya ce wadda bazata wuce shekaru 17 ba, tana rungume da wata dattijuwa tana kuka, take faɗar "habi kiyi haƙuri ɗan Allah Karki mutu kibarni yanzu zanje na nemo miki ruwa kinji. itadai dattijuwar datake kira da habi ɗin batace komaiba illah shaƙƙuwar datakeyi sama sama wata na korar wata. miƙewa wannan matashiyar tayi cikin sauri tazagaya bayan ciyayin dake wurin, ganin ƴan ta addan basa ganinta ne yasa tashiga jejin cikin sauri da farga danta nemowa habi ruwa. Atsakiyar jejin motocin da suka ɗa...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.